Kamfanin Google zai fara horas da ‘yan Kannywood a Kano
A gobe laraba 23 ga Oktoba 2024, za a fara gudanar da taro na wuni biyu domin horas da 'yan ...
A gobe laraba 23 ga Oktoba 2024, za a fara gudanar da taro na wuni biyu domin horas da 'yan ...
SANANNEN mawaƙin siyasa a Kannywood, Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Kahutu (Rarara), ya ba da kwangilar gyaran hanyar Kwanar Darmanawa zuwa ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Fina-finai ta Nijeriya (MOPPAN), ta gudanar da taro a Abuja, inda ta ƙaddamar da kwamitin zaɓe da ...
BABBAN Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-mustapha, ya jaddada alƙawarin gwamnatin jihar, ƙarƙashin Gwamna ...
SHAHARARRIYAR mawaƙiyar Kannywood, Hajiya Maryam Sale Muhammad, wadda aka fi sani da Maryam Fantimoti ko Mamar Mawaƙa, za ta yi ...
ALLAH ya yi wa mahaifin furodusa a Kannywood, Alhaji Abubakar Musa, wanda aka fi sani da Abubakar Anka, rasuwa. Malam ...
ALLAHU Akbar! A jiya Laraba, Allah ya ɗauki ran mahaifin tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Halima Adamu Yahaya. Alhaji Al-Mustapha Idris ...
ALLAH ya yi wa mahaifin matashiyar jarumar Kannywood, Maryam Tasi'u, wadda aka fi sani da Habeebty ko Maryam Malumfashi, rasuwa. ...
HUKUMAR Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC) ta ƙaddamar da wani gagarumin yunƙuri na ganin ana nuna finafinan Kannywood a gidajen ...
A GOBE Alhamis, Bankin Masana'antu (Bank of Industry, BOI) zai gudanar da taron bita (workshop) na rana ɗaya domin 'yan ...
© 2024 Mujallar Fim