Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Ofishin Shiyyar Kano na Hukumar Binciken Almundahanar Kuɗi (EFCC) sun kama fitacciyar jarumar Kannywood, Samha Inuwa, a yau Talata bisa ...
Ofishin Shiyyar Kano na Hukumar Binciken Almundahanar Kuɗi (EFCC) sun kama fitacciyar jarumar Kannywood, Samha Inuwa, a yau Talata bisa ...
A YAU Alhamis ne za a buɗe Bikin Baje-kolin Finafinai na Harsunan Afrika na Kano, wato Kano Indigenous Languages ...
KWAMITIN shirya Bikin Baje-kolin Finafinai na Harsunan Afrika na Kano, wato Kano Indigenous Languages of Africa Film Market and Festival ...
HUKUMAR Shari'a ta Jihar Kano ta nemi haɗin gwiwa tare da ƙulla alaƙar aiki da Hukumar Tace Finafinai da Dab'i ...
A YAU Asabar, 29 ga Maris, 2025, haɗakar Hukumomin tsaro a Jihar Kano suka yi wani sintiri na musamman domin ...
HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar Kano ta dakatar da fitacciyar jarumar Kannywood kuma furodusa, Samha M. Inuwa, bisa ...
JARUMAR Kannywood, Zuwaira Musa, ta bi sahun masu yin aure a ƙarshen wannan shekara ta 2024 domin kuwa a jiya ...
HUKUMAR Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar Kano ta gurfanar da mawaƙi Dauda Kahutu (Rarara) a gaban Kotun Majistare mai ...
Kayan tallafin a cikin kurkukun. Aishatulhumaira ce a ƙaramin hoto JARUMAR Kannywood A'isha Ahmed Idris (Aishatulhumaira) ta kai gudunmawa a ...
A YAU Juma'a za a ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood, Sadiya Muhammad Tukur, wadda aka fi sani da Sadiya Gyale. ...
© 2024 Mujallar Fim