• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Za a ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood Sadiya Gyale a yau

by MUKHTAR YAKUBU
July 5, 2024
in Ranar Murna
0
Za a ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood Sadiya Gyale a yau
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Juma’a za a ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood, Sadiya Muhammad Tukur, wadda aka fi sani da Sadiya Gyale.

Za a ɗaura auren Safiya da sahibin ta, Mustapha Umar, a masallacin Juma’a na Phase 3 da ke unguwar Sharaɗa a cikin garin Kano da misalin ƙarfe 2.

Kamar yadda katin gayyatar ɗaurin auren da Sadiyar ta turo wa mujallar Fim ya nuna, za a ɗaura auren ne bayan sallar Juma’a.

Sai dai kamar yadda ta shaida mana za a yi taron ɗaurin auren ne kawai, amma babu wasu shagulgulan biki da za a yi kamar yadda ‘yan fim suka saba yi.

Wannan shi ne auren Sadiya Gyale na biyu. Ta taɓa auren wani mutum mazaunin Kaduna shekaru tara da suka gabata, amma auren ya mutu kafin ta tare. Daga baya Allah ya yi masa rasuwa.

Allah ya ba su zaman lafiya da ƙaruwar arziki, amin.

Sadiya Gyale
Sadiya Muhammad Gyale

Loading

Tags: ɗaurin aureKanoSadiya Gyale
Previous Post

Gwamnatin Tinubu ba za ta goyi bayan dokokin auren jinsi ko tarayyar masu luwaɗi da maɗigo ba – Minista 

Next Post

Ministan Yaɗa Labarai ya yi ta’aziyyar rasuwar Zainab matar Mataimakin Gwamnan Neja

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Ministan Yaɗa Labarai ya yi ta’aziyyar rasuwar Zainab matar Mataimakin Gwamnan Neja

Ministan Yaɗa Labarai ya yi ta'aziyyar rasuwar Zainab matar Mataimakin Gwamnan Neja

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!