• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tinubu ya yi ta’aziyyar jarumar Kannywood Saratu Giɗaɗo 

by ALI KANO
April 10, 2024
in Labarai
0
Tinubu ya yi ta’aziyyar jarumar Kannywood Saratu Giɗaɗo 

Marigayiya Hajiya Saratu Giɗaɗo

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi ta’aziyya ga iyalai, abokan aiki da masoyan fitacciyar jarumar Kannywood, Hajiya Saratu Giɗaɗo, wadda ta rasu a ranar Talata a Kano.

Mai ba shugaban ƙasar shawara kan aikin jarida da yaɗa labarai, Cif Ajuri Ngelale, ya faɗa a cikin takarda ga manema labarai cewa Shugaba Tinubu ya bayyana rasuwar ‘yar fim ɗin ‘yar shekara 56 a matsayin abin baƙin ciki, “ba kawai ga waɗanda aka yi wa rasuwar ba har ma ga ƙasar baki ɗaya, wadda ta yi wa aiki ta hanyar basirar ta a matsayin ta na ‘yar wasa.”

A cikin takardar, wadda mujallar Fim ta samu kwafen ta, shugaban ya ce ban da giɓin da rasuwar ta ta bari a masana’antar nishaɗantarwa da ke ƙara haɓaka, za kuma a yi matuƙar kewar ayyukan taimakon jama’a da Saratu Giɗaɗo ta riƙa yi.

Shugaban Ƙasar ya aika da saƙon ta’aziyya ga gwamnatin Jihar Kano da dukkan waɗanda rasuwar

Hajiya Saratu Giɗaɗo ta shafa, sannan ya yi addu’ar Allah ya jiƙan ta.

Loading

Tags: Bola Ahmed TinubuHajiya Saratu Giɗaɗo (Daso)rasuwata'aziyya
Previous Post

Rasuwar Saratu Giɗaɗo babban giɓi ne a Kannywood, inji MOPPAN

Next Post

‘Yan fim na Katsina sun yi taron addu’ar neman rahama ga Saratu Giɗaɗo

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
‘Yan fim na Katsina sun yi taron addu’ar neman rahama ga Saratu Giɗaɗo

'Yan fim na Katsina sun yi taron addu'ar neman rahama ga Saratu Giɗaɗo

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!