• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, June 16, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Wace cuta ke damun Fati Bararoji?

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
October 1, 2022
in Labarai
4
Fati Baffa ta ce ta yi mamakin masu surutu game da ita

Fati Baffa ta ce ta yi mamakin masu surutu game da ita

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TUN a safiyar yau Asabar aka fara yaɗa waɗansu hotuna a aoshiyal midiya na jarumar Kannywood Fati  Baffa Fagge (Bararoji) waɗanda su ka nuna Fatin ta yi wata irin ramewa. 

Ganin hotunan, sai mutane su ka dinga surutu a kan ko dai tsohuwar jarumar ta yi rashin lafiya ne? Idan haka ne kuma, wace irin cuta ce ke damun ta? 

Binciken mujallar Fim ya nuna cewa asali dai hotunan sun fara bayyana ne a shafin ita jarumar na TikTok da ‘status’, daga nan su ka yaɗu zuwa sauran wasu shafukan na soshiyal midiya.

Mujallar Fim ta kira Bararoji ɗin a waya domin tabbatar da halin da ta ke ciki. Mun tambaye ta ko ta na da masaniya kan surutun da ya ɓarke game da ita a soshiyal midiya.

Fati ta amsa da cewa: “Gaskiya na yi mamaki da na ji mutane su na ta surutu a kan wannan hotunan, har ma ake cewa ba ni da lafiya. To ni lafiya ta ƙalau, ban yi rashin lafiya ba.

Bararoji: “Kawai dai gajiyar tafiya ce”

“Abin dai da na sani cikin satin nan na yi tafiya zuwa Abuja, daga nan sai na wuce Sokoto wajen taron biki, kuma ban huta ba na dawo Kano. To wannan yanayi na tafiyar ya sa ni gajiya, duk ido na su ka faɗa, kuma na zo na yi hotunan a haka, shi ya sa ake ganin kamar ba ni da lafiya ko na yi wata rashin lafiya. 

“To gaskiya lafiya ta ƙalau, kawai dai gajiyar tafiya ce.”

Faƙat, Fati Bararoji! Allah ya ƙara maki lafiya da nisan kwana, amin.

Loading

Tags: BararojiFati Baffa Faggehotunajarumaisoshiyal midiyaTikTok
Previous Post

Zaɓen 2023: Ko Kanawa za su zaɓi ‘yan fim?

Next Post

Ubalen Danja da Ummi sun angwance

Related Posts

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry
Labarai

Furodusan Kannywood, Abubakar Galadima ya zama jakaden garin sinadarin girki na Zahir Spice Curry

June 15, 2025
Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
Next Post
Ubalen Danja

Ubalen Danja da Ummi sun angwance

Comments 4

  1. Pingback: Wace cuta ce ke damun tsohuwar jarumar kamnywood Fati Bararoji har ta koma haka - Kyauta Blog
  2. ibrahimabodoulmalik says:
    3 years ago

    BBC ina jiun dadai tafiya da co ina so ko a ta chi lafiya

  3. ibrahimabodoulmalik says:
    3 years ago

    +2250141987337

  4. Pingback: Gajiyar tafiya ce, Martanin Fati Bararoji akan hotonta wanda aka ganta a komade - NEWS ALL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!