• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa a Kannywood, Fatima Lamaj ta zama shugabar AFMAN reshen Jihar Kaduna

by ABBA MUHAMMAD
July 1, 2026
in Labarai
0
Furodusa a Kannywood, Fatima Lamaj ta zama shugabar AFMAN reshen Jihar Kaduna

Hajiya Fatima Ibrahim Lamaj

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FURODUSA a masana’antar Kannywood, Hajiya Fatima Ibrahim Ahmed, wadda aka fi sani da Fatima Lamaj, ta zama sabuwar shugabar ƙungiyar Arewa Film Makers Association of Nigeria (AFMAN), reshen Jihar Kaduna.

Naɗin nata na ƙunshe ne cikin takardar da Sakatare-Janar na AFMAN na Ƙasa, Alhaji Sani Suke Katsina, ya sanya wa hannu.

Bisa ga takardar, wa’adin shugabancin Lamaj zai fara ne daga ranar 19 ga Yuni, 2026, zuwa ranar 19 ga Yuni, 2027, kamar yadda kundin tsarin mulki, dokoki da ƙa’idojin ƙungiyar suka tanada.

Majalisar zartarwa ta AFMAN ta bayyana cewa an ba ta wannan muƙami ne bisa la’akari da ƙwarewar ta da gogewar ta, tare da nuna cikakken yaƙinin cewa za ta gudanar da jagoranci nagari da zai ciyar da ƙungiyar gaba.

A matsayin ta na shugabar reshen Kaduna, za ta jagoranci ayyukan AFMAN a jihar, ta ƙarfafa haɗin kai tsakanin mambobi, ta bunƙasa manufofin ƙungiyar, tare da tabbatar da cewa ana gudanar da harkokin reshen bisa tanade-tanaden da umurnin sakatariyar AFMAN ta ƙasa.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa shugabannin ƙungiyar sun taya Fatima Lamaj murnar wannan naɗi, tare da yi mata fatan Allah ya ba ta hikima da nasara wajen sauke nauyin da aka ɗora mata.

Lamaj dai ta taɓa zama Shugabar ƙungiyar MOPPAN reshen Jihar Kaduna.

Loading

Tags: AFMANArewa filmmakersFatima Ahmed Ibrahim LamajKadunaKannywoodnaɗi
Previous Post

An ɗaure fitaccen daraktan fim shekaru biyu da rabi saboda damfarar Netflix miliyoyin daloli

Next Post

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

Abokai sun shirya yin walima don taya jarumin Kannywood AS Bello murnar zama Farfesa

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!