• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

‘Ya’ya biyu mata na Mudassir Kasim sun yi saukar karatun Alƙur’ani

by MUKHTAR YAKUBU
August 2, 2026
in Mawaƙa
0
‘Ya’ya biyu mata na Mudassir Kasim sun yi saukar karatun Alƙur’ani

Malam Muddassir Ƙassim tare da ’ya’yan sa, Fatima da Zainab, bayan kammala taron

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

‘YA’YA biyu mata na fitaccen mawaƙi a Kannywood, Malam Muddassir Ƙassim, wato Fatima da Zainab, sun yi saukar Alƙur’ani Mai Tsarki.

An gudanar da bikin saukar a yau Lahadi a makarantar su, Madarasatul Murattilul Qur’an Al-Islamiyya, da ke unguwar Ɗorayi Babba, a cikin Ƙaramar Hukumar Gwale, Kano.

’Yan’uwa, abokan arziki da sauran al’umma da dama sun halarci taron domin taya Fatima da Zainab murnar wannan gagarumar nasara tare da yi masu fatan alheri.

Malam Muddassir Ƙassim tare da ’ya’yan sa, Fatima da Zainab

Haka kuma mahalarta taron sun yi addu’ar Allah ya sanya albarka cikin ilimin Alƙur’ani da suka samu, ya ba su ikon amfani da shi a rayuwar su, tare da zama sanadin alheri a duniya da lahira.

Loading

Tags: IslamiyyaMudassir Kasimsaukar Alƙur'ani
Previous Post

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

Next Post

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai za ta hukunta Tijjani Gandu saboda sakin waƙa ba tare da izini ba
Mawaƙa

Hukumar Tace Finafinai za ta hukunta Tijjani Gandu saboda sakin waƙa ba tare da izini ba

October 3, 2026
Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama
Mawaƙa

Mawaƙin yabon Annabi, Kamsusi Bala Maiyafe, ya kwanta dama

September 7, 2026
An zaɓi Bashir Yahuza Malumfashi shugaban sha’iran Jihar Katsina
Mawaƙa

An zaɓi Bashir Yahuza Malumfashi shugaban sha’iran Jihar Katsina

September 2, 2026
Hassada da gasa ne matsalar sha’irai mata – Shamsiyya Khadimar Ma’aiki
Mawaƙa

Hassada da gasa ne matsalar sha’irai mata – Shamsiyya Khadimar Ma’aiki

August 30, 2026
Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar
Mawaƙa

Za a gabatar da littafin waƙoƙin Salma ɗiyar marubuciya Halima K Mashi ran Asabar

August 23, 2026
Sani Danja: Waƙar ‘Barau Jigijim’ ta tayar da ƙura, ya ƙaddamar da gasa a kan ta
Mawaƙa

Sani Danja: Waƙar ‘Barau Jigijim’ ta tayar da ƙura, ya ƙaddamar da gasa a kan ta

July 15, 2026
Next Post
Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari ‘Kosan Waka’ ya kwanta dama

Fitaccen mawaƙin siyasa Muhammadu Buhari 'Kosan Waka' ya kwanta dama

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!