• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, October 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Matsalar tsaro: Rarara ya shirya taron yi wa ƙasa addu’a

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
August 1, 2022
in Labarai
0
Dandazon jama'a a wajen taron na yau

Dandazon jama'a a wajen taron na yau

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙin siyasa kuma shugaban ƙungiyar mawaƙa ta 13×13, Alhaji Dauda Abdullahi Kahutu  (Rarara), ya shirya wani taron addu’a na  musamman domin yi wa ƙasa addu’a dangane da halin da ake ciki na  rashin tsaro. 

A safiyar yau Litinin aka gudanar da addu’ar a ɗakin taron da ke Titin Murtala Muhammed a Kano.

Rarara (a hagu) tare da Ado Ahmad Gidan Dabino a wajen taron

An  shafe kusan wuni guda ana yin addu’o’i da karatun Alƙur’ani kan zaman lafiya da tsaro, saboda halin da Nijeriya ta ke ciki, da kuma neman kawo mafita musamman a game da zaɓen 2023 da ya ke tunkarowa.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa a taron, masu jawabi sun yi nasihohi kan yadda ya kamata a kyautata ɗabi’u da kuma haƙurin zama tare, sannan sun ja kunnen mahalarta taron da su riƙa kyautata mu’amalar su da juna a wannan lokacin da kuma yi wa juna fatan alheri domin ta haka ne za a samu a fita daga cikin halin da aka shiga. 

Masu saukar Alƙur’ani a wajen

A wani ɓangare kuma taron ya zama wani dandali na sada zumunta a tsakanin masu harkar fim da mawaƙa domin kuwa dukkan ɓangarorin ‘yan fim da mawaƙan Kannywood sun halarci wajen. 

An dai yi addu’o’i tare da saukar Alƙur’ani. Bayan an kammala kuma aka yanka raƙumi guda biyu, aka raba sadaka.

Daga hagu: Habibu Yaro, Shehu Hassan Kano da Kabiru Maikaba
Ɓangaren mata a taron

Loading

Tags: 13x13Dauda Kahutu RararaKannywoodKanokaratumawaƙarashin tsaroZaɓen 2023
Previous Post

Za a ƙaddamar da wasan kwaikwayo kan rayuwar Sarki Khalifa Sanusi II a ranar 6 ga Agusta

Next Post

Abin da ya sa na shirya taron addu’a ga ƙasa – Rarara

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Dauda Rarara ya na jawabi kan dalilin taron addu'ar

Abin da ya sa na shirya taron addu'a ga ƙasa - Rarara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!