• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Za a horar da ‘yan Kannywood dabarun shirya fim bisa haɗin gwiwar MOPPAN da TAFTA

by DAGA ABBA MUHAMMAD
October 27, 2022
in Labarai
0
'Yan wasa a kan dandamali a Terra Academy

'Yan wasa a kan dandamali a Terra Academy

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HAƊAƊƊIYAR Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta samar wa matasan Kannywood guraben horo na musamman daga wata makaranta da ke Legas mai suna ‘Terra Academy for the Arts’ (TAFTA).

Kakakin ƙungiyar na ƙasa, Malam Al-Amin Ciroma, shi ne ya sanar da hakan a yau Alhamis, cikin wata sanarwa inda ya ce: “Bayan da aka cimma wata yarjejeniyar haɗin gwiwa tsakanin uwar ƙungiyar masana’antar fim ta Kannywood, wato MOPPAN, da ƙungiyar ‘Terra Academy’, an cimma cewar  ‘ya’yan masana’antar Kannywood masu shekaru 16 zuwa 35 ne za su mori garaɓasar koyon ayyukan fim kyauta.”

A bisa hakan, Shugaban MOPPAN na ƙasa, Dakta Ahmad Muhammad Saurari, ya ce, “Koyarwar ta ƙunshi fannoni kamar haka:

Scriptwriting, Sound Design, Light Design,

Animation da kuma yadda za a yi amfani da abin da aka koya wajen dogoro da kai.” 

‘Terra Academy for the Arts’ sun samu haɗin gwiwa da taimakon ‘Mastercard Foundation’. 

Wannan koyarwar dai za ta ɗauki tsawon mako 6 zuwa 8. 

Kan haka, MOPPAN ta yi kira ga masu sha’awar samun ilimin harkar fim mai inganci kuma kyauta da su yi rajista kai-tsaye ta yanar gizo a wannan adireshin:

https://terraacademyforarts.com/tafta-registration-form/

Loading

Tags: 'yan wasaAhmad SarariDr Ahmad SararihoroMastercardMOPPANrajistaTAFTATerra Academy
Previous Post

Ruƙayya Dawayya ta buɗe katafaren wajen gyaran jiki

Next Post

Mawaƙi El-Mu’az ya maka mawaƙiya Ummi BY a kotu bayan ta kai shi kotu

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
El-Mu'az Birniwa da Ummi B.Y.

Mawaƙi El-Mu'az ya maka mawaƙiya Ummi BY a kotu bayan ta kai shi kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!