• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jamilu Ɗanmasukuɗi ya auri Maryam

by ABBA MUHAMMAD A KADUNA
January 6, 2017
in Ranar Murna
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Komai ya na da lokacin sa. Jamilu Sa’eed Ɗanmasukuɗi ya na ɗaya daga cikin mawaƙan da ake zolaya da cewa ba su yi aure ba.

To, yau dai Allah mai kowa mai komai ya wanke shi, inda ya haɗa shi da sahibar sa, Maryam Umar.

Tun ana kusan saura mako biyu a ɗaura auren, Jamilun ya fara yaɗa hotunan sa tare da amaryar tasa a soshiyal midiya, inda ya riƙa tunatar da ’yan’uwa da abokan arziki cewa bikin su ya matso.

An ɗaura auren a ranar 10 ga Disamba, 2016, a garin Igabi da ke Jihar Kaduna, da misalin ƙarfe 2:00 na rana, a kan sadaki N60,000.

Wasu daga cikin iyayen gidan angon da kuma ’yan fim da su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa da Alhaji Amadu Inuwa, El-Mu’az Birniwa, Hajiya Fatima Lamaj, Sani Amalo, Khalid Lamaj, da Mudassir Barumi.

Bayan ɗaurin auren, an shirya gagarumin biki da aka yi wa laƙabi da Ranar Mawaƙa a wani ɗakin taro da ke wurin shaƙatawa na Habil Swimming Pool da ke Titin Muhammadu Buhari a cikin garin Kaduna. An fara bikin da misalin ƙarfe 7:00 na dare. Mawaƙa sun baje kolin su a wurin bikin.

Wasu daga cikin waɗanda su ka halarta sun haɗa da A’isha Tsamiya, Sadiqu Artise, Umar Ɗanhausa, Musa Mairabo, El-Mu’az Birniwa, Ado Ahmad Gidan Dabino, Fa’iza Badawa, Mudassiru Barumi, A’isha ZIAU, Fatima Lamaj, Sagir Baban Kausar, Sani Chairman, Adam A. Zango, Kabiru A. Zango, da Musa A.A. Rasheed.

An tashi daga bikin da misalin ƙarfe 10:00 na dare.
Allah Ya ba ango da amarya zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Loading

Previous Post

Nunu ‘yar Samira da Shaba ta cika shekara 3

Next Post

Mujallar Tozali ta kara shafa min tozali a ido – Jamila Nagudu

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Jamila Nagudu

Mujallar Tozali ta kara shafa min tozali a ido - Jamila Nagudu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!