• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Nunu ‘yar Samira da Shaba ta cika shekara 3

by MUKHTAR YAKUBU
January 6, 2017
in Ranar Murna
0
Nunu tare da iyayen ta

Nunu tare da iyayen ta

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SANNU a hankali dai ’yan fim sai kara girma ake yi, don kuwa yanzu shagalin biki ya fara komawa na ‘ya’ya ba kamar a lokacin baya ba da su ne su ke shirya wa kan su biki, musamman ma na zagayowar ranar haihuwa.

Samira Ahmad ma ta bi sahun iyayen da su ke  shirya wa ’ya’yan su bikin zagayowar ranar haihuwa,  domin kuwa a ranar Juma’a, 16 ga Disamba, 2016 ne  ita da tsohon maigidan ta, T.Y. Shaban, su ka shirya  wa ’yar su, A’isha (Nunu), wani gagarumin biki na tunawa da ranar  haihuwar ta, wanda a yanzu ta cika shekaru uku cur  kenan.

Taron bikin, wanda aka shirya shi a wajen shakatawar  yara na Roxy da ke Titin Ahmadu Bello a cikin garin  Kano, ya samu halarta dimbin jama’a, musamman ma  yara wadanda aka kai su don su taya ta murna.

An fara bikin da misalin karfe 5 na yamma, aka kai karfe 8 na dare. Yara sun rausaya cikin nishadi yadda  su ke so.

Bayan kade-kade da raye-rayen da aka yi, an ci abinci  da kuma kayan tsotse-tsotse na yara, sannan aka kai  yara bangaren kayan wasanni su ka sha shagalin su.

Cikin wadanda su ka halarci bikin akwai uwargidan Shaba, wato Rukayya, da Rukayya Umar  Dawayya, Mansura Isa, Fauziyya Sani (Maikyau) da  dai sauran su.

Loading

Previous Post

Ban Goyi Bayan Korar Dan Fim Daga Industiri Ba, Inji Ali Nuhu

Next Post

Jamilu Ɗanmasukuɗi ya auri Maryam

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post

Jamilu Ɗanmasukuɗi ya auri Maryam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!