• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

KILAF 2023 rana ta 3: An yi jawabai da bada darussa kan harkar fim

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 23, 2023
in Labarai
0
KILAF 2023 rana ta 3: An yi jawabai da bada darussa kan harkar fim
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU aka shiga rana ta uku ta Biki Da Baje-kolin Finafinan Harsunan Gadon Afirka na Kano, wato ‘Kano Indigenous Languages of Africa Film Market and Festival’ tare da jawabai da koyar da darussa .

Mujallar Fim ta ba ku labarin cewa a rana ta farko an buɗe taron da liyafar maraba da baƙi ne.

A rana ta biyu aka gabatar da jawabai a Sashen Koyar da Yaɗa Labarai da ke Jami’ar Bayero tare da koyar da darussa a game da harkar fim, wato ‘Master Class’.

Masana daga ciki da wajen Nijeriya sun gabatar da laccoci a kan rubutun labari, aikin kyamara, aktin da kuma bada umarni a tsawon wuni biyu da aka yi.

A gefe guda ana hada-hadar baje-kolin kayan gargajiya na Afrika da saƙa, haɗa zane-zane saka abinci da kuma turaruka.

Haka kuma za a ci gaba da kallon finafinai a sinima, wasannin gargajiya, kaɗe-kaɗe, langa, dambe da cin abinci da misalin ƙarfe 8 na dare a Gidan Ɗanhausa da ke Titn Sokoto.

Loading

Tags: Abdulkarim MohammedKILAFKILAP 2023
Previous Post

Matsaya a Kano: Daga yanzu Hisbah ba za ta ƙara tunkarar ‘yan fim ba

Next Post

Minista Alake na cimma nasarori wajen sauya fasalin sashen ma’adinai, inji Idris

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Minista Alake na cimma nasarori wajen sauya fasalin sashen ma’adinai, inji Idris

Minista Alake na cimma nasarori wajen sauya fasalin sashen ma'adinai, inji Idris

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!