• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, July 27, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywood, Raihan Ƙamshi ta yi bikin zagayowar ranar haihuwar ta

by MUKHTAR YAKUBU
July 2, 2024
in Ranar Murna
0
Jarumar Kannywood, Raihan Ƙamshi ta yi bikin zagayowar ranar haihuwar ta

Raihan na cin kek da ƙawayen ta su ka ba ta a baki

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

Kamar yadda ‘yan fim suka saba shirya taron bikin ranar haihuwar su lokaci zuwa lokaci. Ita ma

JARUMA, furodusa kuma mawaƙiya a Kannywood, Raihan Imam Ahmad (Ƙamshi) ta shirya taron bikin zagayowar ranar da aka haife ta.

Taron, wanda aka gudanar da a ranar Asabar, 29 ga Yuni, 2024, an yi shi ne a wani ɗakin taro dake Titin Ahmadu Bello da ke unguwar Nassarawa G R A a cikin garin Kano.

Raihan Imam Ƙamshi

Taron dai na kece raini ne, domin an daɗe a cikin ‘yan fim ba a shirya kamar sa ba;
Kusan duk wata jaruma da ke ji da kan ta ta halarta.

Mawaƙa da dama sun baje kolin su inda aka shafe tsawon lokaci ana kaɗe-kaɗe da raye-raye.

Sai kuma daga baya aka shirya liyafar cin abinci, wanda shi ma kan sa abincin an yi masa shiri na musamman, don haka abinci ne na alfarma kuma a wadace. Sannan daga baya Raihan Imam Ahmad Ƙamshi ta zo ta yanka kek ɗin ta tare da rakiyar ƙawayen ta.

Raihan a tsakiyar ƙawaye

A taƙaitaccen bayanin da ta yi a wajen, Raihan ta yi godiya ga Allah da ya nuna mata ranar haihuwar ta cikin ƙoshin lafiya, sannan ta yi godiya ga ‘yan’uwa da ƙawaye waɗanda dukkan masoyan ta da su ka halarci wajen taron bikin nata. Kuma ta yi wa kowa fatan alheri tare da addu’ar Allah ya kai kowa gidan sa lafiya.

Mata adon biki!
A wajen bikin taya Raihan murna

Loading

Previous Post

Jarumar Kannywood, Jamila Lasco ta aurar da ‘yar ta ta biyu

Next Post

Gwamnatin Tinubu ba za ta goyi bayan dokokin auren jinsi ko tarayyar masu luwaɗi da maɗigo ba – Minista 

Related Posts

MC Kabir Bahaushe zai ƙara aure ran Asabar
Ranar Murna

MC Kabir Bahaushe zai ƙara aure ran Asabar

July 22, 2025
Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Shu’aibu Yawale ya aurar da ‘ya’ya biyu

July 18, 2025
Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Next Post
Gwamnatin Tinubu ba za ta goyi bayan dokokin auren jinsi ko tarayyar masu luwaɗi da maɗigo ba – Minista 

Gwamnatin Tinubu ba za ta goyi bayan dokokin auren jinsi ko tarayyar masu luwaɗi da maɗigo ba - Minista 

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!