• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, July 17, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An ɗaura auren jaruma Zuwaira Musa

by MUKHTAR YAKUBU
December 8, 2024
in Ranar Murna
0
An ɗaura auren jaruma Zuwaira Musa

Amarya Zuwaira Musa tare da angonta Buhari Umar

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMAR Kannywood, Zuwaira Musa, ta bi sahun masu yin aure a ƙarshen wannan shekara ta 2024 domin kuwa a jiya Asabar, 7 ga Disamba aka ɗaura auren ta da angon ta, Buhari Umar (General).

An ɗaura auren a masallacin Juma’a da ke Na’ibawa, Kano, da misalin ƙarfe 1 na rana.

Tun kafin ranar, jarumar ta shirya wani gagarumin taro na murnar bikin nata.

Amarya tare da Asma’u Sani, Fati Bararoji, Fati Sulaiman da sauran mata a wajen bikin
Darakta Ismail Khalil Ja’en tare da Asma’u Sani, da su Fauziyya Maikyau a wajen taron

A ranar Juma’a aka yi taron bikin a Titin Lawan Dambazau wanda jarumai mata da yawa suka halarta.

Amarya tare da Fauziyya Maikyau
Hadiza Maikano (a dama) da Aina’u Ade

Waɗanda suka halarci bikin sun haɗa da Hadiza Kabara, Asma’u Sani, Maijidda Abbas, da sauran su.

Allah ya ba da zaman lafiya da kwanciyar hankali a zaman auren.

Loading

Tags: aureBuhari Umar Generalɗaurin aureKanoZuwaira Musa
Previous Post

Rasuwar El-Mu’az: Ala, Baban Kausar da ƙarin ‘yan Kannywood sun yi ta’aziyya

Next Post

Ministan Yaɗa Labarai na so sababbin jami’an NIPR su gudanar da sadarwa yadda ya dace

Related Posts

Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli da A’isha sun zama ɗaya

July 16, 2025
Ranar Murna

Furodusa a Kannywood, Rabi’u Koli zai yi aure ranar Asabar

July 10, 2025
Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida
Ranar Murna

Al-Ameen, Haidar na shirin Daɗin Kowa, ya zama angon Walida

June 29, 2025
Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani
Ranar Murna

Haihuwa ta 14: Mawaƙi Abubakar Yarima ya samu Muhammad Sani

June 19, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu
Ranar Murna

An ɗaura auren darakta a Kannywood, Al-Amin Ciroma da ‘yar’uwar sa Sharifatu

May 2, 2025
Next Post
Ministan Yaɗa Labarai na so sababbin jami’an NIPR su gudanar da sadarwa yadda ya dace

Ministan Yaɗa Labarai na so sababbin jami’an NIPR su gudanar da sadarwa yadda ya dace

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!