• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa Sani Sule Katsina zai aurar da ‘yar sa Ramlat ran Juma’a

by MUKHTAR YAKUBU
November 6, 2025
in Ranar Murna
0
Furodusa Sani Sule Katsina zai aurar da ‘yar sa Ramlat ran Juma’a

Amarya Ramlat Sani Sule da ango Isma'il Shehu (Santali)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

SHUGABAN kamfanin shirya finafinai na Rite Time Multimedia Limited, Alhaji Sani Sule Katsina (Garkuwa) zai yi bikin auren ‘yar sa Ramlat Sani Sule. da sahibin ta Isma’il Shehu Shehu (Santali).

Za a ɗaura auren Ramlat da sahibin ta Isma’il Shehu Shehu (Santali) a ranar wannan Juma’ar, 7 ga Nuwamba, 2027 da misalin ƙarfe 2 na rana a Masallacin Juma’a na Murtala da ke unguwar Hausawa a Kano.

A wani saƙo na gayyata da Alhaji Sani Sule Katsina ya aika wa wakilin mu, ya gayyaci dukkan abokan sana’ar sa ‘yan fim da sauran masoya abokan arziki zuwa wajen ɗaurin auren.

Haka kuma ya ce waɗanda ba su samu damar halarta ba su taya su da addu’ar Allah ya bai wa ango da amarya zaman lafiya da ƙaruwar arziki.

Amarya Ramlat Sani Sule da ango Isma’il Shehu Shehu (Santali)

Loading

Tags: aureɗaurin aureIsma'il Shehu Shehu (Santali)Ramlat Sani SuleSani Sule Katsina
Previous Post

KILAF Awards 2025: Za a buɗe bikin baje-koli da fidda zakarun finafinan Afrika a yau a Kano

Next Post

Khadijatul Iman Sani Musa Danja ta burge mahalarta bikin zagayowar ranar haihuwar ta

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Khadijatul Iman Sani Musa Danja ta burge mahalarta bikin zagayowar ranar haihuwar ta

Khadijatul Iman Sani Musa Danja ta burge mahalarta bikin zagayowar ranar haihuwar ta

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!