• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An ɗaura auren jaruma Naja’atu Muhammad da ɗan ƙwallo Abdullahi Shehu

by DAGA ABBA MUHAMMAD
June 18, 2021
in Ranar Murna
0
An ɗaura auren jaruma Naja’atu Muhammad da ɗan ƙwallo Abdullahi Shehu
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Juma’a, 18 ga Yuni, 2021 aka ɗaura auren fittacciyar tsohuwar jaruma Naja’atu Muhammad, wadda aka fi sani da Murjanatu ‘Yarbaba, da fitaccen ɗan ƙwallon Nijeriya ɗin nan Abdullahi Shehu.

An ɗaura auren da misalin ƙarfe 1:15 na rana, bayan an idar da sallar Juma’a a babban masallacin Juma’a na Umar Bin Khattab da ke Titin Zariya, Kano, a kan sadaki N50,000. 

Manyan mutane da wakilan gwamnan Jihar Sokoto sun wakilci ɗaurin auren, a ciki har da babban aminin angon kuma abokin sana’ar sa, Ahmed Musa.

Ango (a hagu) da aminin sa Ahmed Musa

Wata majiya ta shaida wa mujallar Fim cewa babu wani shagalin biki da za a yi yanzu, saboda rasa mahaifiyar da amaryar ta yi a ranar Laraba, 16 ga wannan wata, wato shekaranjiya kenan. 

Allah ya jiƙan ta da rahama, su kuma sababbin ma’auratan Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Furodusa Tijjani Shehu Yahaya (a hagu) tare da ango Abdullahi Shehu a wajen ɗaurin auren

Loading

Tags: Ahmed MusaFim Magazinehausa filmsKannywoodNaja'atu MuhammadTijjani Shehu Yahaya
Previous Post

‘Yan fim sun yi taro kan hana nuno shan sigari a finafinan Nijeriya

Next Post

Cika shekara 22 da rasuwar Mamman Shata

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Cika shekara 22 da rasuwar Mamman Shata

Cika shekara 22 da rasuwar Mamman Shata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!