YANZUN nan aka gama sallar jana’izar fitaccen mai ɗaukar hoto a Kannywood, Malam Ahmad Aliyu Tage, a gidan sa da ke unguwar Sheka Ƙarshen Kwalta a Kano.
Ana ƙarewa kuma aka ɗauke shi zuwa makwancin sa da ke maƙabartar Tarauni, Kano.
Allah ya rahamshe shi.







Copyright © Fim Magazine. All rights reserved
www.fimmagazine.com
![]()







