• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mansur Makeup zai angwance a ranar 8 ga Janairu

by DAGA ABBA MUHAMMAD
January 2, 2022
in Ranar Murna
0
Mansur da Amina

Mansur da Amina

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mai kwalliyar nan a Kannywood, Mansur Isma’il, wanda aka fi sani da Mansur Makeup, ya na ɗaya daga cikin ‘yan fim waɗanda su ka shigo shekarar 2022 da ƙafar dama, domin kuwa zai yi aure a ranar Asabar mai zuwa, 8 ga wannan watan na Janairu, 2022.

Za su angwance ranar Asabar mai zuwa

Kamar yadda mujallar Fim ta gani a katin gayyatar bikin, za a ɗaura auren sa da Amina Murtala Kwacciɗo (Mummy), a Masallacin Rahamaniyya da ke Sabon Fegi, Gusau, Jihar Zamfara da misalin ƙarfe 1:00 na rana.

Katin gayyatar ɗautin auren Mansur da Amina

Tun a cikin watan jiya Mansur ya fara ɗora hotuna da bidiyon kafin aure da su ka yi da sahibar sa a Instagram. Hakan ya sa abokan sana’ar sa su ka riƙa taya shi murna tare da yaɗa hotunan a shafukan su.

Haka kuma Mansur ya ɗora hotunan ankon da za a saka a wajen bikin.

Wannan shi ne auren Mansur Makeup na farko.

Loading

Tags: Amina Murtala Kwaccidoaurehausa filmsMansur Makeup
Previous Post

INEC ta yi wa ƙungiyoyi 51 rajista don sa ido a zaɓen ƙananan hukumomin Abuja

Next Post

Marubuci, ɗan siyasa kuma ɗan kasuwa, Bashir Othman Tofa, ya rasu ya na ɗan shekara 75

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Marigayi Alhaji Bashir Othman Tofa

Marubuci, ɗan siyasa kuma ɗan kasuwa, Bashir Othman Tofa, ya rasu ya na ɗan shekara 75

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!