• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Abin da ya sa aka gan ni kwance a asibiti – Balarabe Jaji

by DAGA ABBA MUHAMMAD
November 19, 2022
in Labarai
2
Alhaji Balarabe Jaji bayan an masa aiki

Alhaji Balarabe Jaji bayan an masa aiki

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

JARUMIN Kannywood, Alhaji Balarabe Jaji, ya yi bayani kan wasu hotuna da aka yaɗa a Facebook inda aka nuno kwance magashiyan a asibiti, da alamar ba ya da lafiya.

A cikin ‘yan kwanakin nan ne hotunan su ka ɓulla. A ciki, an ga Jaji ya na kwance a asibiti, idon sa ɗaya da bandeji.

Wasu da su ka ga hotunan sun yi tunanin a fim ne, yayin da wasu kuma ke tunanin da gaske shi ne aka yi wa aiki a ido.

Mujallar Fim ta amsa kiran mutane da dama masu tambayar gaskiyar lamari a kan hotunan.

Wakilin mu ya tuntuɓi shahararren jarumin, kuma ya tabbatar masa da cewa lallai aiki aka yi masa a idon sa ɗaya.

Da ya ke tattaunawa da mujallar Fim, jarumin ya ce, “Gaskiya ne, ido ɗaya ba lafiya, an yi mani ‘operation’, amma na samu sauƙi. 

“Ranar Laraba, 16 ga Nuwamba, 2022 aka yi ‘operation’ ɗin, a Haske Specialist Hospital, Kaduna, da misalin ƙarfe 2:00 na rana.”

Alhaji Balarabe Jaji kwance a asibiti

Ko me Balarabe Jaji zai ce wa masoyan sa game da damuwa da su ka yi don jin halin da ya ke ciki? Sai ya ce, “Allah ya saka wa kowa da alkhairi. An yi aiki, kuma aiki ya yi kyau, har an buɗe idon, na ga cigaba sosai. Saboda haka addu’a ya yi matuƙar tasiri, Allah ya saka masu da alkhairi.

“Aiki biyu aka yi a idon guda ɗaya, kuma an samu nasarar aikin, an yi shi ‘successfully’, saboda ‘yan’uwa sun taya ni addu’a ƙwarai. 

“Don haka a yi min godiya wurin kowa da kowa. Allah ya ba kowa lafiya, waɗanda su ka rasu kuma a cikin mu, Allah ya gafarta masu, ya kuma yafe kurakuran su, mu kuma in tamu ta zo ya haɗa mu da su a Jannatul Firdausi. 

“Iyalan da za mu bari a baya, Allah ka kula da su da kuma tarbiyyar su. Na gode ƙwarai da gaske.”

Loading

Tags: aikiasibitiBalarabe Jaji
Previous Post

Akwai matsala a haramta mana sana’ar fassara finafinan Indiya, inji shugaban masu fassara

Next Post

Zaɓen 2023: Mun yi shirin yin zagaye na biyu idan zaɓen shugaban ƙasa bai fitar da ɗan takara ba, inji INEC

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
Barista Festus Okoye ya na gabatar da jawabi ga manema labarai

Zaɓen 2023: Mun yi shirin yin zagaye na biyu idan zaɓen shugaban ƙasa bai fitar da ɗan takara ba, inji INEC

Comments 2

  1. Pingback: Gaskiyar magana akan rashin lafiyar jarumi Balarabe Jaji - Kyauta Blog
  2. Pingback: Idona ɗaya ya samu matsala, Jarumin Kannywood, Balarabe Jaji – Dimokuradiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!