• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, July 21, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Aminu Ala ya yi bazata, ya koma APC

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
January 7, 2023
in Labarai
0
Alan Waƙa (a hagu) ya na ganawa da Dakta Nasiru Yusuf Gawuna bayan ya sauya sheƙaAlan Waƙa (a hagu) ya na ganawa da Dakta Nasiru Yusuf Gawuna bayan ya sauya sheƙa

Alan Waƙa (a hagu) ya na ganawa da Dakta Nasiru Yusuf Gawuna bayan ya sauya sheƙa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BAYAN fita daga jam’iyyar ADP da ajiye takarar Majalisar Wakilai a Ƙaramar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano da ya yi a farkon wannan makon, a yanzu dai mawaƙi Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC.

Mawaƙin kuma ɗan siyasar ya samu damar ganawa da Mataimakin Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar gwamna na APC, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, a daren jiya Juma’a.

A wani faifan bidiyo da ya saki a yau, wanda wakilin mujallar Fim ya kalla, Ala ya bayyana tattaunawar da su ka yi da Gawuna a matsayin wata alaƙa ta tafiya tare don ganin ya samu nasarar zama gwamna a zaɓe mai zuwa.

“Kalas! Marhabin da zuwa APC”, kamar haka Gawuna ke faɗa wa Ala a nan

Haka kuma ya bayyana cewa tuni aka saka shi a cikin ‘yan yaɗa manufa tare da tallar tafiyar Gawuna ɗin.

Ala ya yi kira ga masoya da kuma magoya bayan sa, musamman na mazaɓar sa, da su goya masa baya.

Shigar Ala APC ta zo da bazata, musamman idan aka dubi tsamin dangantakar da ke tsakanin sa da gwamnatin Jihar Kano tun daga bayan zaɓen 2019 inda ya yi tafiyar Kwankwasiyya, wanda ake ganin shi ya jawo har gwamnatin jihar ta so ta tura shi gidan yari bisa zargin ya fitar da waƙa ba tare da an tace ta ba.

Loading

Tags: ADCAlan WaƙaAminu AlaAPCKannywoodMajalisar WakilaiNasiru Yusuf GawunaNassarawasauya sheƙasiyasaZaɓen 2023
Previous Post

Ku guji wata manhajar bogi mai ƙaryar ana ɗaukar ma’aikatan zaɓen 2023 – INEC

Next Post

Mu’azzam da Aliyya ‘ya’yan Sallau na ‘Daɗin Kowa’ sun yi saukar Alƙur’ani

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Malam Umar Sani Jigirya da Aliyya a wajen bikin saukar karatun ta

Mu'azzam da Aliyya 'ya'yan Sallau na 'Daɗin Kowa' sun yi saukar Alƙur'ani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!