• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

An fasa yafe wa Rahama Sadau

by DAGA WAKILIN MU
November 9, 2017
in Labarai
0
Rahama Sadau

Rahama Sadau

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A mujallar Fim ta watan Nuwamba 2017, an buga babban labari kan badakalar nan ta neman a yafe wa Rahama Sadau a dawo da ita Kannywood.

Yau sama da shekara daya kenan tun da jarumar ta bar masana’antar finafinan Hausa, ta tare a Nollywood.

Mun riga mun ba ku labarin yadda jarumar ta kai wasika ga kungiyar MOPPAN sannan ta yi hira a rediyo inda ta bada hakuri kan rawar cashewa wadda ta yi da mawakin hip-hop din nan ClassiQ a wani bidiyo, wanda ya sa kungiyar ta kore ta daga industiri a watan Oktoba na bara.

A labaran da su ka gabata, mun shaida maku cewa MOPPAN za ta zauna domin duba yiwuwar yafe wa jarumar, har ma yawancin shugabannin kungiyar na so a yafe mata “domin a wuce wajen”.

To yaya aka yi kuma kungiyar ta soke batun yafe mata a yanzu?

A cikin labarin akwai bayanin cewa jarumar ta tafi kasar Cyprus da ke nahiyar Turai, kuma za ta shafe watanni kusan uku a can.

Mujallar Fim na dauke da labarin yadda aka yi.

Bayan haka, mujallar na dauke da labarin takaddamar da ta faru tsakanin jaruma Umma Shehu da jarumi Aminu A. Shariff (Momoh) a kan hirar da ya yi da ita a shirin sa na “Kundin Kannywood” wanda ya ke gabatarwa a tashar talbijin ta Arewa24.

Jarumar ‘yar Kaduna ta yi hira ta musamman da mujallar Fim kan al’amarin a karon farko, inda ta bayyana yadda ta ji kan caa din da mutane su ka yi mata, su na cewa wai ita jahila ce. Shin ko Umma Shehu ta ga laifin Momoh da ya tsinka ta a bainar jama’a?

Za ku ji ra’ayin wasu ‘yan fim kan lamarin, cikin su har da Bello Muhammad Bello (BMB) wanda ya ce shi ya na son a hada shi hira da Momoh ba don komai ba sai don ya yi maganin sa kan yadda ya ce ya na tozarta ‘yan fim a shirin nasa.

A cikin mujallar akwai wasu dad’ad’an labaran da hirarraki, ga kuma filin ra’ayoyin jama’a.

Ana saida mujallar a jihohi da dama na Nijeriya, saboda haka ya kamata ku nema ku karanta. Farashin ta N1,000 ne kacal.

Loading

Previous Post

Maimuna Beli ta lashe gasar BBC Hausa ta rubutun mata

Next Post

Akwai bambanci tsakanin fim da dirama – Musa Abdullahi Sufi

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Akwai bambanci tsakanin fim da dirama –  Musa Abdullahi Sufi

Akwai bambanci tsakanin fim da dirama – Musa Abdullahi Sufi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!