• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

El-Mustapha ya yi wa Afakallahu ta’aziyyar rashin mahaifiya

by ABBA MUHAMMAD
March 9, 2024
in Labarai
0
El-Mustapha ya yi wa Afakallahu ta’aziyyar rashin mahaifiya

Afakallah da mahaifiyar sa, a dama kuma El-Mustapha

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

BABBAN Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya miƙa saƙon ta’aziyyar sa ga tsohon Shugaban hukumar, Alhaji Isma’ila Na-Abba Afakallahu, na rasuwar mahaifiyar sa.

Saƙon ta’aziyyar mai ɗauke da sa hannun jami’in hulɗa da jama’a hukumar, Malam Abdullahi Sani Sulaiman, ta ce, “Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un. Tabbas dukkan rai sai ta ɗanɗani mutuwa.”

Malam Abdullahi ya ce, “Babban Sakataren Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya bayyana baƙin cikin sa tare da nuna alhini ga tsohon shugaban Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano Malam Isma’ila Na-Abba Afakallah a kan rashin mahaifiyar sa, Hajiya Gwaggo, wacce ta rasu yau bayan rashin lafiya.”

El-mustapha ya bayyana marigayiyar a matsayin uwa tagari kuma abin koyi.

Ya ce rashin ya zama ba za a iya maye gurbin ta ba, ba wai ga dangin ta kaɗai ba, har ma da ɗaukacin al’ummar Musulmi.

Shugaban ya kuma roƙi Allah maɗaukakin Sarki da ya yafe mata dukkan zunuban ta, Aljannatul Firdausi ta zama mazaunin ta na ƙarshe.

Daga ƙarshe ya yi addu’a ga Allah maɗaukakin Sarki da ya bai wa ‘yan’uwan ta ƙarfin gwiwar jure rashin ta.

Kamar yadda mujallar Fim ta ruwaito tun da fari, Hajiya Fatima Mu’azu (Gwaggo) ta rasu ne a yau a Kano sakamakon rashin lafiya.

Shekarun ta 97.

Loading

Tags: Abba El-MustaphaIsmail na'abba afakallahrasuwata'aziyya
Previous Post

Mahaifiyar Afakallahu ta kwanta dama

Next Post

Gwamnatin Kano ta rufe dukkan gidajen gala saboda azumin Ramadan

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Gwamnati ta kulle gidan galar Fasaha a Kano

Gwamnatin Kano ta rufe dukkan gidajen gala saboda azumin Ramadan

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!