• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Hamza Sadiq Adam ya lashe gasar rubutu ta Bashir Othman Tofa ta 2025

by Mukhtar Yakubu
August 17, 2025
in Marubuta
0
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

 

Bayan kammala tantancewar da alkalan gasar rubutu ta tunawa da Marigayi Alhaji Bashir Othman Tofa suka yi a jiya Asabar, hukumar Kano Book Club da The Third Space suka bayyana zakarun gasar gajerun labaran Hausa da aka gudanar.

A yayin taron dai shugaban alƙalan gasar, Malam Isma’il Bala, ya bayyana labarin “Ilimi Kogi” na Hamza Sadiq Adam a matsayi na 1, yayin da labarin “Kazar Amarci” na Muntasir Shehu ya zama na 2, sai kuma “Yaro Masomin Babba” na Hassana Abdullahi Hunkuyi ya zo na 3.

Ga dai jerin labaran daga na ɗaya zuwa na 3, da takardar shaidar karramawa da kuma kudin da za a ba su.

  • “Ilimi Kogi” na Hamza Sadiq Adam na 1, N150,000.
  • “Kazar Amarci” na Muntasir Shehu na 2, N100,000.
  • “Yaro Masomin Babba” na Hassana Abdullahi Hunkuyi na 3, N50,000

Sauran labaran da suka tsallake mataki na ƙarshe sun haɗa da:

  • “Ribar Adabi” na Rufa’i Abubakar Adam.
  • “Wutar Kara” na Lantana Ja’afar
  • “Budurwar Zuciya” na Usman Ibrahim Ali.
  • “Tsaka Mai Wuya” – Madina Bala Hussaini.

Sai dai ba a bayyana wanne labari ne na 4 zuwa na 7 ba, an dai karrama su ne kawai a wajen bayyana zakarun gasar.

Tun da farko, an fara gudanar da bita ga marubutan da suka samu nasara da misalin ƙarfe 11 na safe a kan rubutu da salo da sauran sigogin rubuce-rubucen ƙagaggun labarai, kafin daga bisani da misalin ƙarfe 2 na rana aka gabatar da taron karrama marubutan.

Bayan kyaututtukan littattafan marigayi Bashir Othman Tofa da aka bai wa zakarun gasar, an karɓi lambar asusun banki na marubuta ukun farko domin a tura musu goron gasar.

Taron ya samu halartar babban hadimin marigayi Bashir Othman Tofa wanda ya wakilci iyalan sa, wato Alhaji Unguwar Gini, da Farfesa Abdalla Uba Adamu da alƙalan gasar da sauran marubutan Hausa da na Turanci.

Loading

Tags: BashirOthmanTofagasamarubuta
Previous Post

Ina son zama mai taimakon al’umma — jarumar Kannywood Hauwa Musa Adam

Next Post

Ali Nuhu na nan a raye babu abin da ya same shi – NFC

Related Posts

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro
Marubuta

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro

January 10, 2026
Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama
Marubuta

Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama

December 25, 2025
‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa
Marubuta

‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa

December 25, 2025
Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo
Marubuta

Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo

December 24, 2025
Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu
Marubuta

Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu

December 19, 2025
Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata
Marubuta

Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata

December 8, 2025
Next Post
Ali Nuhu na nan a raye babu abin da ya same shi – NFC

Ali Nuhu na nan a raye babu abin da ya same shi - NFC

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!