MINISTAR Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta gabatar da taron shirin ciyar da yara ‘yan makaranta na tarayya.
An gudanar da taron a jiya Juma’a, 2 ga Yuli, 2021 a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara.
Ga hotunan da mujallar Fim ta samu.










