• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ibrahim Yala ya zama angon Sima

by DAGA ABBA MUHAMMAD
February 28, 2021
in Ranar Murna
0
Ibrahim Yala ya zama angon Sima
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

FITACCEN mawaƙin siyasar nan ko kuma a ce mawaƙin Shugaban Ƙasa Muhammadu Bahari, Alhaji Ibrahim Saleh (Yala), shi ma ya shiga sahun ‘yan Kannywood da su ka yi aure a wannan makon.


Kamar dai yadda aka saba, hotunan kafin aure na mawaƙin da kyakkyawar amaryar sa sun yi ta yawo a soshiyal midiya, inda abokan sana’ar sa su ka yi ta yi masu fatan alheri.


A jiya Asabar, 27 ga Fabrairu, 2021 aka ɗaura auren Yala da santaleliyar amaryar sa Halima Muhammad Kauru (Sima) da misalin ƙarfe 1:30 na rana, a Masallacin Sarkin Musulmi Bello da ke Unguwar Sarki, Kaduna. 


An ɗaura auren a kan sadaki N100,000.


Manyan ‘yan siyasa da ‘yan fim sun halarci ɗaurin auren. Wasu daga cikin su sun haɗa da Mataimakin Gwamnan Jihar Katsina Mannir Yakubu, Sanata Uba Sani, Honarabul Sama’ila Sulaiman, Shugaban Ƙaramar Hukumar Kaduna ta Arewa Saleh Shu’aibu, Shugaban Ƙaramar Hukumar Kaduna ta Kudu Kabiru Jarumi, Sani Sha’aban (Ɗanburan Zazzau), Falalu Ɗorayi, Abdul Amart, Sadiq Mafiya, Ahmad Yariman Tiga, Sagir Baban Kausar da sauran su.


Kafin a ranar ɗaurin auren, ranar Alhamis, 25 ga Fabrairu, an yi bikin Ranar Ƙauyawa (Ƙauye Day). An kuma yi wankan amaryar, wato ‘bridal shower’, a ranar Juma’a, 26 ga Fabarairu.

Ango Yala (a hagu) tare da Sagir Baban Kausar bayan ɗaurin auren


Yau Lahadi, 28 ga Fabrairu ita ce ranar buɗar kai, inda mahaifiyar ango ta shirya walima a gidan angon da ke unguwar Hayin Banki, Kaduna.


Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Daga hagu: Tahir I. Tahir, Malam Charki, Abdul Amart, da Ahmad Yariman Tiga bayan an ɗaura auren
Ibrahim Yala a wurin ɗaurin auren shi
Previous Post

INEC za ta yi wa ma’aikatan faɗakarwa bita kan faɗakarwa

Next Post

Mawaƙin Kannywood Mas’ud Idris ya angwance da A’isha

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Mawaƙin Kannywood Mas’ud Idris ya angwance da A’isha

Mawaƙin Kannywood Mas’ud Idris ya angwance da A’isha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!