• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Kishin Kannywood ya sa na dawo harkar fim, inji Yakubu Furodusa

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
November 6, 2022
in Labarai
0
Yakubu Furodusa

Yakubu Furodusa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHON furodusan nan Yakubu Gwammaja, wanda aka fi sani da Yakubu Furodusa, ya bayyana cewa kishin da ya ke da shi a game da Kannywood ne ya sa ya dawo harkar fim bayan tsawon lokaci da ya yi ba a ganin sa.

Yakubu Furodusa ya bayyana haka ne a lokacin da yake tattaunawa da mujallar Fim a game da dawowar tasa, inda ya ce:

“Mu ba baƙi ba ne a cikin harkar fim, domin sama da shekaru 25 ina cikin Kannywood. Kuma a baya na yi finafinai da dama a matsayin furodusa, sai dai daga baya ya zama ba a gani na a cikin harkar, amma dai ba don na fita ba, sai don wasu harkokin kasuwanci da na saka a gaba.”

Ya ci gaba da cewa, “Amma saboda kishi da kuma son ci-gaban masana’antar ya sa a yanzu na dawo cikin ta. Za a ci gaba da damawa da ni, saboda da man gidan mu ne.”

Ya ƙara da cewa, “A baya kowa ya san ni a matsayin furodusa ne wanda na ke zuba kuɗi na yi fim. To amma a yanzu abu biyu zan haɗa: ina matsayin furodusa, kuma zan ci gaba da fitowa a matsayin jarumi.

“Don haka a yanzu na fito da shiri na don ganin na samar da ci-gaba a cikin masana’antar.”

A game da yadda harkar ta sauya kuwa, furodusan ya ce, “Duk wata harka ta kasuwanci ta na tafiya ne da zamani. Don ka ga a farko mu na amfani da kaset na bidiyo ne, aka dawo sidi, aka dawo dibidi, kuma duk a yanzu an daina yayin su an koma YouTube channel da gidajen talbijin. Don haka a yanzu duk wanda zai yi harkar fim a duniya, to dole ne ya yi amfani da hanyoyin da zamani ya zo da su, idan kuma ba haka ba, harkar ba za ta yiwu ba a wajen sa.”

Yakubu ya yi kira ga abokan sana’ar sa da su haɗa kai domin a samu ci-gaban da a ke buƙata a masana’antar.

Loading

Tags: jarumiKannywoodYakubu Furodusazamanizuba jari
Previous Post

Hotunan Ali Jita da iyali daga Makka sun karaɗe soshiyal midiya

Next Post

Najib Marubuci zai angwance Asabar mai zuwa

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Najib Marubuci

Najib Marubuci zai angwance Asabar mai zuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!