Hajiya Sahuratu, mahaifiyar furodusa Musa Carlos ta kwanta dama
ALLAHU Akbar! Allah ya ɗauki ran mahaifiyar furodusa kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Musa Aminu Carlos (Wamban Ƙaya). Hajiya Sahuratu ...
ALLAHU Akbar! Allah ya ɗauki ran mahaifiyar furodusa kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Musa Aminu Carlos (Wamban Ƙaya). Hajiya Sahuratu ...
FITACCEN jarumin barkwanci ɗin nan a finafinan Kudu (Nollywood), John Okafor, wanda ake yi wa laƙabi da Mista Ibu, ya ...
JARUMAR Kannywood Fati S.U. Garba ta yi kira ga masu hannu da shuni da su sani cewa ciyarwa ya fi ...
JARUMIN Kannywood, Malam Ibrahim Shu'aibu (wanda aka fi sani da suna Ibrahim 2-Effects) ya bayyana darussan da ya koya a ...
ƘUNGIYAR Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta bayyana cewa ta kaɗu game da murabus ɗin da Kwamandan Hukumar Hisbah ...
HUKUMAR Tace Finafinai ta Jihar Kano ta bayyana dalilin ta na soke lasisin gudanar da harkar fim na babbar furodusa ...
WATA ƙungiya mai suna 'Arewa Forum' za yi taron saukar Alƙur'ani tare da yin addu'o'i don tunawa da jarumar Kannywood ...
HUKUMAR Kare Haƙƙin Masu Mallaka Da Yaƙi Da Satar Fasaha ta Ƙasa (NCC) ta nemi haɗa hannu da Hukumar Tace ...
ALLAHU Akbar! Furodusa a Kannywood kuma mawallafin mujallar Gambiza, Alhaji Nasiru Anchau, ya yi rashin mahaifi. Alhaji Ɗanjuma Haruna Anchau ...
MAJALISAR Zartaswa ta Ƙasa (FEC) ta yanke shawarar yin amfani da rahoton yi wa ma'aikatu da hukumomin Gwamnatin Tarayya garambawul ...
© 2024 Mujallar Fim