• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Manazarta sun yi kwamba a KASU kan rubutun Hausa

by DAGA ABBA MUMAMMAD
November 15, 2019
in Labarai
0
Wani sashe na mahalarta taron

Wani sashe na mahalarta taron

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

KAMAR yadda ya saba yi a duk shekara, a bana ma Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya da Ilimin Harsuna na Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ya shirya taron ƙara wa juna sani. Taron na bana an shirya shi ne kan abin da ya shafi harshen Hausa. 

 An buɗe taron a yau tare da taken “Daidaitacciyar Hausa da Ƙa’idojin Rubutu’.  

Wannan shi ne karo na 5 da sashen ya shirya taron, wanda Farfesa Ibrahim Muhammad Malumfashi ke jagoranta. 

Taron, wanda aka sa za a gudanar da shi daga ranar Alhamis, 14 ga Nuwamba zuwa Lahadi, 17 ga Nuwamba, 2019, an fara gudanar da taron ne a yau Juma’a, 15 ga Nuwamba, 2019 a ɗakin karatu na jami’ar da ke Titin Tafawa Ɓalewa, cikin garin Kaduna. 

Farfesa Imam Abdulkarim, Farfesa Aliyu Idris Funtua, da Farfesa Abdullahi Ashafa a taron

 Dakta Mu’az na Sashen Larabci na KASU ne ya buɗe taron da addu’a da misalin ƙarfe 10:51 na safe. Daga nan sai Malumfashi ya gabatar da jawabin maraba inda kuma ya gabatar da manyan baƙi. 

 Ya bayyana cewa daga cikin manyan manazartan da aka gayyata har da gogaggen masanin nan a fannin nazarin harshen Hausa mazaunin Ingila, Farfesa Graham Furniss, to amma bai samu damar halarta ba, ya dai aiko da saƙon bada haƙuri.

 Daga nan aka buɗe fage, manazarta su ka fantsama cikin gabatar da ƙasidu, waɗanda su na da dama, kuma masu nuni da yadda ake rubutu da Hausa da yadda ƙa’idojin rubutu su ke. 

 An tashi daga taron da misalin ƙarfe 1:20 na rana da nufin cewa gobe za a ɗora daga inda aka tsaya.

 Manyan malamai da manazartan Hausa da ‘yan siyasa da ɗalibai sun halarci zaman na yau. 

Farfesa Bello Sa’id (a dama) da Farfesa Ibrahim Malumfashi

Manyan sun haɗa da Farfesa Abdullahi Ashafa, wakilin mataimakin shugaban jami’ar ta KASU, Dakta Aliyu Isa Sulaiman, Farfesa Muhammad Dauda Bagari Azare, Farfesa Hamisu Miko Yakasai, Farfesa Bello Sa’id, Farfesa Mukhtar Yusuf,  Farfesa Imam Abdulkarim, Alh. Ado Ahmad Gidan Dabino (MON), Dakta Aliyu Idris Funtua, Farfesa Halliru Ahmad Amfani, da Honarabul Ibrahim Sulaiman Dabo. 

Loading

Previous Post

Gwamnatin Kano ta ɗau nauyin bikin finafinai na BON

Next Post

Ana yi wa ƙa’idojin rubuta Hausa karan tsaye a soshiyal midiya, inji Farfesa Aliyu Funtua

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Farfesa Aliyu Idris Funtua na gabatar da jawabin sa a taron KASU

Ana yi wa ƙa'idojin rubuta Hausa karan tsaye a soshiyal midiya, inji Farfesa Aliyu Funtua

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!