• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, August 23, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙiya Zainab A. Baba ta yi aure

by ALI KANO
July 7, 2024
in Ranar Murna
0
Mawaƙiya Zainab A. Baba ta yi aure

Amarya Zainab A. Baba tare da wasu yara

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A RANAR 5 ga Yuli, 2024 aka ɗaura auren mawaƙiya a Kannywood, Zainab A. Baba, a Kano.

Mujallar Fim ba ta samu sunan wanda ta aura ko wani ƙarin bayani ba. Ba a yi gagarumin biki irin wanda wasu ‘yan fim ke yi ba, kuma da alama ba a so a san wanda zabiyar ta aura.

Wasu daga cikin ‘yan fim sun je gidan su Zainab ɗin domin taya ta murna. Sun haɗa da mawaƙa Fati Nijar da Hadiza Maikano.

Zainab ƙanwa ce shaƙiƙiya ga fitacciyar mawaƙiya Maryam A. Baba, wadda ta jima da yin aure.

Allah ya ba da zaman lafiya da ƙaruwar arziki, amin

Ga wasu hotuna daga bikin.

Yayar amarya, Maryam A. Baba (a dama), tare da Fati Nijar
Amarya Zainab (a tsakiya) tare da Hadiza Maikano da Fati Nijar
Amarya da ‘yan’uwan ta
Amarya Zainab tare da ‘yan’uwa da abokan arziki
Amarya tare da su darakta Nasiru B. Muhammad (na farko daga hagu)
Amarya Zainab tare da ƙananan yara ‘yan gidan su
Amarsu ta ango: Zainab A. Baba

Loading

Tags: aureMaryam A. BabaZainab A. Baba
Previous Post

Jaridar Daily Trust ta saba buga ‘rahotannin ƙarya’, inji Gwamnatin Tarayya

Next Post

Sadiya Gyale ta tare a ɗakin mijin ta a Kaduna

Related Posts

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace
Ranar Murna

Mawaƙi Sa’eed Ja’afar ya samu ƙaruwa da ‘ya mace

July 6, 2026
Next Post
Sadiya Gyale ta tare a ɗakin mijin ta a Kaduna

Sadiya Gyale ta tare a ɗakin mijin ta a Kaduna

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!