• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Sadiya Gyale ta tare a ɗakin mijin ta a Kaduna

by ABBA MUHAMMAD
July 7, 2024
in Ranar Murna
0
Sadiya Gyale ta tare a ɗakin mijin ta a Kaduna

Amarya, Hajiya Sadiya Muhammad Tukur (Sadiya Gyale)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A RANAR Juma’a da ta gabata aka ɗaura auren tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Sadiya Muhammad Tukur, wadda aka fi sani da Sadiya Gyale.

An ɗaura auren ta da sahibin ta, Alhaji Mustapha Umar, da misalin ƙarfe 2:00 na rana, bayan an idar da sallar Juma’a a masallacin Juma’a na unguwar Ja’en da ke Sharaɗa Phase 3.

Wasu daga cikin ‘yan Kannywood da su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa da Malam Hussaini Sule Ƙoƙi, Baballe Hayatu da Alhaji Ibrahim Nasir.

Bayan ɗaurin auren an yi walima a gidan su amarya da ke nan Sharaɗa Phase 3, inda aka ci, aka sha.

Ango da tawagar sa sun halarci walimar, sai kuma Malam Hussaini Sule Ƙoƙi da Alhaji Ibrahim Nasir, Ɗanɗa Umar Maibiredi, Sadiq Ado da sauran mahalarta ɗaurin auren.

Amarya Sadiya Gyale
Amarsu ta ango

Mata ‘yan fim da su ka halarci bikin sun haɗa da Samira Ahmad, Hadiza Kabara, Fauziyya Sani (Maikyau), Fati Baffa Fagge, Maijidda Ibrahim, Hadiza Maikano, Fati Sulaiman da Maryam Jankunne.

Washegari Asabar, amarya ta tare a gidan mijin ta a Kaduna.

Allah ya ba su zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba.

Amarya Sadiya Gyale
Sadiya amaryar Mustapha
Sadiya Muhammad Tukur
Amarsu ta ango Sadiya Gyale

Loading

Tags: aureKadunaMustapha UmarSadiya Gyale
Previous Post

Mawaƙiya Zainab A. Baba ta yi aure

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta umurci sinimu na zamani da su riƙa nuna finafinan Kannywood

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta umurci sinimu na zamani da su riƙa nuna finafinan Kannywood

Gwamnatin Tarayya ta umurci sinimu na zamani da su riƙa nuna finafinan Kannywood

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!