• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Monday, October 12, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Saratu Giɗaɗo Musulma ce mai kishin ƙasa, inji A’isha Buhari

by ABBA MUHAMMAD
April 10, 2024
in Labarai
0
Saratu Giɗaɗo Musulma ce mai kishin ƙasa, inji A’isha Buhari

Hajiya Saratu Giɗaɗo (a hagu) da Hajiya A'isha Buhari

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

UWARGIDAN tsohon Shugaban Ƙasa, Hajiya A’isha Buhari, ta miƙa saƙon ta’aziyyar ta ga ‘yan’uwa da abokan aikin marigayiya Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso).

Hajiya A’isha ta tura saƙon ta’aziyyar ta ƙarƙashin gidauniyar ta mai suna ‘Future Assured’.

Marubuciya Fauziyya D. Sulaiman ce wadda ta fitar da saƙon ta’aziyyar inda ta ambato A’isha Buhari ta na faɗin: “A madadin tawagar ‘Future Assured’, ina miƙa ta’aziyyar mu ga iyalan ƙawar mu da ta rasu, Hajiya Saratu Giɗaɗo (Daso).

“Allah ya yi mata rahama na har abada, ya sauƙaƙa mata kwanciyar kabari, ya bai wa iyalai da masoyan ta ƙarfin imani a cikin wannan yanayi na baƙin cikin rashin ta.

“Hajiya Saratu Giɗaɗo Musulma ce mai kishin ƙasa wacce ta yi rayuwar ta, kuma ta yi wa jama’a hidima ta hanyar fasaha da nishaɗantarwa mai tsari da tasiri da babu bambanci.”

Saratu na nuna tarin bugun shinkafa da Hajiya Aisha Buhari ta ba ta a farkon azumin da ya gabata a watan Maris

Mujallar Fim ta ruwaito cewa Daso ta na ɗaya daga cikin mutanen da ke amfana da gidauniyar ‘Future Assured’, domin a cikin watan azumin nan an tura mata buhunan shinkafa ta raba wa bayin Allah, kuma da ma duk shekara haka ake masu.

Loading

Tags: Aisha BuhariFuture Assured FoundationrasuwaSaratu Giɗaɗota'aziyya
Previous Post

Nijeriya da Spain za su ƙulla yarjejeniya don haɓaka masana’antar finafinai 

Next Post

Kiran Minista ga ‘yan Nijeriya: Mu dawo da kyawawan ɗabi’un da muka rasa

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Kiran Minista ga ‘yan Nijeriya: Mu dawo da kyawawan ɗabi’un da muka rasa

Kiran Minista ga 'yan Nijeriya: Mu dawo da kyawawan ɗabi’un da muka rasa

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!