Furodusa a Kannywood, Abubakar Anka, ya yi rashin mahaifi
ALLAH ya yi wa mahaifin furodusa a Kannywood, Alhaji Abubakar Musa, wanda aka fi sani da Abubakar Anka, rasuwa. Malam ...
ALLAH ya yi wa mahaifin furodusa a Kannywood, Alhaji Abubakar Musa, wanda aka fi sani da Abubakar Anka, rasuwa. Malam ...
ALLAHU Akbar! A jiya Laraba, Allah ya ɗauki ran mahaifin tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Halima Adamu Yahaya. Alhaji Al-Mustapha Idris ...
ALLAH ya yi wa mahaifin matashiyar jarumar Kannywood, Maryam Tasi'u, wadda aka fi sani da Habeebty ko Maryam Malumfashi, rasuwa. ...
HUKUMAR Shirya Finafinai ta Nijeriya (NFC) ta ƙaddamar da wani gagarumin yunƙuri na ganin ana nuna finafinan Kannywood a gidajen ...
A GOBE Alhamis, Bankin Masana'antu (Bank of Industry, BOI) zai gudanar da taron bita (workshop) na rana ɗaya domin 'yan ...
DATTIJO a Kannywood kuma tsohon Shugaban Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Jihar Kano, Alhaji Sa'idu Isah Gwanja, ya yi rashin ...
A DAREN jiya Litinin, 27 ga Mayu, Allah ya ɗauki ran tsohuwar shararriyar jaruma a Kannywood, Fatima Usman, wadda aka ...
JARUMIN barkwanci a Kannywood, Ibrahim Abubakar Ibrahim, wanda aka fi sani da Yamu Baba, ya yi bankwana da kwanan shago ...
A DUk muƙaman da Ministar Fasaha, Al'adu Da Tattalin Arzikin Ƙirƙira, Barista Hannatu Musa Musawa, ta ba 'yan Arewa a ...
A DALILIN Ali Nuhu:- Tsofaffin 'yan Kannywood da sababbi sun haɗu waje ɗaya rana ɗaya sun ƙulla zumunci da juna. ...
© 2024 Mujallar Fim