Ɓatagari sun farfasa motar da ake kai jarumar Kannywood Halisa Muhammad asibiti
WASU mutane waɗanda ba a san ko su waye ba sun farfasa motar da tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa Muhammad, take ...
WASU mutane waɗanda ba a san ko su waye ba sun farfasa motar da tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa Muhammad, take ...
FITACCEN jarumi kuma furodusa a Kannywood, Alhaji Hamisu Lamiɗo Iyan-Tama, ya bayyana matsayin sa kan ce-ce-ku-cen siyasar da suka dabaibaye ...
FITACCIYAR jarumar Kannywood, Amal Umar, ta yi kira ga al'ummar Nijeriya da shugabannin ta da su mayar da hankali wajen ...
A YAU Talata ne Allah ya yi wa babbar 'ya ga darakta a Kannywood, Ismael Khalil Ja'en, Sa'adatu, rasu. Ta ...
MARYAM Ali Ibrahim Dawayya, ‘yar fitaccen jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood, Ali Ibrahim wanda aka fi sani da Ali ...
ƘUNGIYAR ’yan fim masu goyon bayan jam’iyyar APC, wadda aka fi sani da Triple R Kannywood for Renewed Hope, ta ...
JARUMAR Kannywood, Hafsat Ja'afar, ba ta wuce shekara ɗaya da rabi a cikin masana'antar ba. Duk da haka, da yake ...
Bilkisu Umar Aliyu tana ɗaya daga cikin jarumai mata da suke fitowa a fim, kuma ta taka rawar gani a ...
ALLAHU Akbar! Allah ya yi wa ɗaya daga cikin dattawan Kannywood, Alhaji Nura Shareef Ibrahim, rasuwa a daren yau. Nura ...
Ofishin Shiyyar Kano na Hukumar Binciken Almundahanar Kuɗi (EFCC) sun kama fitacciyar jarumar Kannywood, Samha Inuwa, a yau Talata bisa ...
© 2024 Mujallar Fim