El-Mustapha ya yi wa Afakallahu ta’aziyyar rashin mahaifiya
BABBAN Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya miƙa saƙon ta'aziyyar sa ga tsohon ...
BABBAN Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya miƙa saƙon ta'aziyyar sa ga tsohon ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Allah ya yi wa mahaifiyar tsohon Babban Sakataren Hukumar Tace Finafinai da Ɗab'i ta ...
ALLAHU Akbar! Allah ya ɗauki ran mahaifiyar furodusa kuma jarumi a Kannywood, Alhaji Musa Aminu Carlos (Wamban Ƙaya). Hajiya Sahuratu ...
ALLAHU Akbar! Furodusa a Kannywood kuma mawallafin mujallar Gambiza, Alhaji Nasiru Anchau, ya yi rashin mahaifi. Alhaji Ɗanjuma Haruna Anchau ...
INNA lillahi wa inna ilaihir raji'un! Hajiya Hannatu Yahaya, wadda uwa ce ga tsohuwar jarumar Kannywood, Hajiya Halima Adamu Yahaya, ...
AƘALLA an tara kuɗi sama N60,000 domin tallafa wa iyalai da 'yan'uwan jarumar Kannywood, marigayiya Fatima Sa'id (Bintu Daɗin Kowa) ...
A YAU Lahadi Allah ya ɗauki ran jarumar Kannywood, Fatima Sa'id Yakasai, wadda aka fi sani da Bintu a cikin ...
A SHEKARANJIYA Lahadi Allah ya ɗauki ran mahaifiyar shahararren darakta a Kannywood, Alhaji Waziri Zaiyanu. Hajiya Rakiya Tanko Waziri (Iyani) ...
JARUMAR Kannywood, Sa'adatu Abdullahi, wadda aka fi sani da Ladidi Tubeless, ta bayyana cewa ba ita ce ta rasu ba, ...
Litinin, 16 ga Janairu Allah ya ɗauki ran jarumin barkwanci a Kannywood, Kamal Aboki, sanadiyyar haɗarin mota da ya ritsa ...
© 2024 Mujallar Fim