Hotunan ‘auren’ Daushe da Zarah sun tayar da ƙura a ciki da wajen Kannywood
KAMAR dai yadda aka saba, wannan karon ma wasu hotunan kafin aure (pre-wedding pictures) na wasu jaruman Kannywood sun bayyana ...
KAMAR dai yadda aka saba, wannan karon ma wasu hotunan kafin aure (pre-wedding pictures) na wasu jaruman Kannywood sun bayyana ...
A RANAR Laraba, 27 ga Afrilu, 2022 ne aka rantsar da fitaccen marubuci, jarumi kuma furodusa, Malam Ado Ahmad Gidan ...
'YAN fim ɗin Hausa su na daga cikin ɗimbin mutanen da su ke yin tururuwa zuwa wajen kai ziyarar ta’aziyya ...
HAƊAƊƊIYAR ƙungiyar masu shirya finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta naɗa fitaccen jarumi Umar Mohammed Gombe matsayin shugaban riƙo na reshen ...
© 2024 Mujallar Fim