• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Ƙungiyar Rarara ta ɗauki nauyin aikin ƙanwar jaruma Fati Al-Amin a asibiti

by MUKHTAR YAKUBU
July 3, 2026
in Labarai
0
Ƙungiyar Rarara ta ɗauki nauyin aikin ƙanwar jaruma Fati Al-Amin a asibiti

Membobin ƙungiyar Tripple R Kannywood for Renewed Hope lokacin da suka je dubiyar ƙanwar Fati Al-Amin a asibiti a Kano

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƘUNGIYAR nan ta siyasar ‘yan fim mai suna Tripple R Kannywood for Renewed Hope ta yi alƙawarin ɗaukar nauyin biyan kuɗin aikin da za a yi wa ƙanwar jarumar Kannywood, Hajiya Fati Al-Amin, wadda ke kwance a Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano (AKTH) sakamakon cutar sankarar mama da take fama da ita.

Alƙawarin ya biyo bayan ziyarar jaje da shugabannin ƙungiyar, ƙarƙashin jagorancin Dauda Kahutu Rarara, suka kai wa mara lafiyar a jiya Alhamis, 2 ga Yuli.

A yayin ziyarar, ƙungiyar ta bayyana cewa za ta biya kuɗin aikin da likitoci suka tsara za a yi wa mara lafiyar, wanda aka ƙiyasta ya kai kusan naira miliyan 3.4. An ce za a gudanar da aikin ne da zarar likitoci sun ayyana ranar da za a yi shi.

Baya ga ɗaukar nauyin aikin, Rarara da maiɗakin sa, Aisha Humaira, sun kuma bayar da gudunmawar naira 500,000 domin tallafa wa kula da mara lafiyar kafin lokacin aikin.

Da take bayyana jin daɗin ta, Fati Al-Amin ta gode wa ƙungiyar bisa wannan tallafi, tare da yin addu’ar Allah ya saka musu da alheri, ya kuma ci gaba da ba su ikon gudanar da irin waɗannan ayyukan taimako.

Rarara ya ce tallafa wa marasa lafiya na daga cikin manyan manufofin Tripple R Kannywood for Renewed Hope, yana mai tabbatar da cewa ƙungiyar za ta ci gaba da kai ɗauki ga masu buƙatar taimako a sassa daban-daban na al’umma.

Hajiya Fati Al-Amin

Loading

Tags: agajiasibitiDauda Kahutu RararaFati Al-AminKannywoodKano
Previous Post

Ƙungiya ta kai ƙorafi kan shirin ‘Labarina’ zuwa ga gwamnati kan yana ɓata sunan Hausawa

Next Post

Zaɓen 2027: Jarumi Rabi’u Rikadawa ya bi sahun masu daina bin Rarara, ya fice daga ƙungiyar Triple R

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Zaɓen 2027: Jarumi Rabi’u Rikadawa ya bi sahun masu daina bin Rarara, ya fice daga ƙungiyar Triple R

Zaɓen 2027: Jarumi Rabi'u Rikadawa ya bi sahun masu daina bin Rarara, ya fice daga ƙungiyar Triple R

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!