• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Islam ɗiyar marubuci Indabawa ta yi saukar Alƙur’ani

by MUKHTAR YAKUBU
December 2, 2024
in Ranar Murna
0
Islam ɗiyar marubuci Indabawa ta yi saukar Alƙur’ani

Hauwa Ibrahim (Islam) tare da mahaifin ta Ibrahim Muhammad Indabawa, da kannen ta, a lokacin taron saukar

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ƊIYAR marubuci Ibrahim Muhammad Indabawa, wato Hauwa Ibrahim (Islam), ta yi saukar karatun Alƙur’ani mai girma.

A jiya Lahadi aka yi taron saukar a gidan marubucin da ke Sharaɗa, Kano.

Islam ta yi haddar Alƙur’ani ne a makarantar Islamiyya ta Isyaka Rabi’u da ke unguwar Sani Mainagge, kuma an yi taron saukar tare da sauran ‘yan’uwan ta ɗalibai na makarantar.

‘Yan’uwa da abokan arziki da dama sun halarci gidan Indabawa domin taya shi murna.

Ibrahim Muhammad Indabawa tare da Islam a tsakiyar ‘yan’uwa a lokacin taron

Malam Indabawa yana ɗaya daga cikin manyan marubuta da suka daɗe suna bayar da gudunmawa a rubutun littattafan Hausa kuma shi ne Jami’in Yaɗa Labarai na Ƙungiyar Marubuta ta Nijeriya (ANA), reshen Jihar Kano.

Loading

Tags: Ibrahim Muhammad IndabawaIslammarubuciSaukar Alkur'ani
Previous Post

Hotunan kafin aure na mawaƙi Auta Waziri da Halima Marmah sun fito

Next Post

A taron mu na bana za mu haska fim ɗin ‘Jamilar Jammaje,’ inji Kabiru Jammaje

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
A taron mu na bana za mu haska fim ɗin ‘Jamilar Jammaje,’ inji Kabiru Jammaje

A taron mu na bana za mu haska fim ɗin 'Jamilar Jammaje,' inji Kabiru Jammaje

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!