• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Thursday, May 14, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Za a ƙaddamar da sabuwar ƙungiyar ‘yan fim ta KAFIGAN yau a Kaduna

by ALI KANO
October 24, 2025
in Labarai
0
Za a ƙaddamar da sabuwar ƙungiyar ‘yan fim ta KAFIGAN yau a Kaduna

Alhaji Adamu Muhammad Bello Ability, Darakta-Janar na KAFIGAN

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Juma’a ne za a ƙaddamar da wata sabuwar ƙungiyar ‘yan fim ɗin Hausa ta ƙasa mai suna Kannywood Film Industry Guilds and Associations of Nigeria (KAFIGAN) a Kaduna.

An shafe tsawon watanni ana ƙoƙarin shirya taron, wanda za a yi a wani otal da ke cikin garin Kaduna a daren yau.

A da, a Abuja aka so yin taron amma wasu matsaloli suka hana yin hakan.

Mujallar Fim ta fahimci cewa ya zuwa yanzu mahalartan taron daga jihohin Arewa da dama da aka gayyata sun iso garin Kaduna, yayin da wasu kuma suke kan hanya.

Darakta-Janar na ƙungiyar, Alhaji Adamu Muhammad Bello Ability, ya miƙa saƙon marhabin ga mahalartan.

Ya ce, “Maza da mata ‘ya’yan wannan ƙungiya mai albarka, a madadi na da iyali na, ‘yan’uwa, abokai, da dukkan membobin masana’antar Kannywood, tare da al’ummar Jihar Kaduna, ina yi maku kyakkyawar marhabin zuwa Taron Ƙaddamar da KAFIGAN 2025.

“Muna farin cikin kasancewa masu masaukin ku a Jihar Kaduna, kuma Muna addu’ar Allah ya kawo ku lafiya tare da zaman ku.”

Haka kuma ya yi addu’a ga Allah da ya sa mahalartan su bar gidajen su da garuruwan su lafiya, kuma ya kawo su Kaduna lafiya domin halartar taron.

Ya yi addu’ar a yi taron lafiya a ƙare lafiya.

Ability ya roƙi mahalartan da su yi haƙuri da juna, kuma su mara wa masana’antar da ƙungiyar baya.

Ya kira ga shugabanni da su kasance masu adalci da tsare gaskiya, su kuma membobin ƙungiyar su zama masu biyayya da aminci ga shugabannin su.

Waɗanda aka gayyata zuwa taron su ne:

MEMBOBIN KWAMITIN DATTAWA (BOARD OF TRUSTEES)

1. Isma’il Na’abba Afakallah

2. Ibrahim Sheme

3. Ahmed Salihu Alkanawy

SHUGABANNI NA ƘASA

1. Hon. Adamu Bello Ability

2. Alhaji Sani Sule Katsina

3. Comrade Lawal Rabe Lemoo

4. Mustapha Sharif

5. Barrister MT Alwadawy

6. Al-Amin Ciroma

7. Engineer Ibrahim Ali Lawal

8. Hajiya Fatima Lamaj

9. Dr. Bilkisu Yusuf Ali

10. Umar Gombe

11. Abubakar Hunter

12. Rahma Hassan

13. Ibrahim Daddy

14. Abubakar Jibreen Shera

15. Garba Siraka

16. Abubakar Ɗanbaiwa

17. Bashir Kaya

18. Sani Kankarofi

19. A.S. Muhammed

20. Waziri Dandaso Godowoli

21. Hassan Isah Danja

22. Junaidu Anka

23. Aliyu Sa’idu Yusuf

24. Ishaq Hafeez

25. Abubakar Mai Shadda

26. Fati Muhammed

27. Abdullahi Jibrin Babalauya

28. Yahuza Garba Ilu

29. Architect A.M. Kasarawa

30. Aminu A. Dagash

31. Hannatu Bashir

32. Ɗayyab Jibrin

33. Zainab Abubakar

34. Asma’u Sani

35. Hauwa Bello Editor

36. Rabi’u Na’auwa

37. Hajara S. Dauda

NATIONAL STANDING COMMITTEE CHAIRMEN

1. Abubakar Bado

2. Malam Shu’aibu Yawale

3. Malam Waziri Wash

4. Aminu Yusuf Muhammad Afandaj

5. Isah A. Isah

6. Aminu Mannir K-Eza

7. Alhaji Sagir Maƙarfi

8. Ladidi Abdullahi Tubeless

KODINETOCIN JIHOHI 

1. Dakta A.S. Bello

2. Aminu Musa Bukar

3. Yaseen Auwal

4. Suleiman Aliyu Dogondaji

5. Nafi’u Umar NAFF

6. Nasir Kabir Ibrahim

7. Aminu Muhammad Moriki

8. Adamu Bello Jahun

9. Musa Aliyu Dage

10. Abdullahi Mohammed

11. Muhammed Idris Kumo

12. Izzu Bawan Allah

13. Ramiyu Abdulmalik

14. Sani Bello Namuduka

15. Hassan Musa

16. Abdusalam Olayinka

17. Auwal Flash

18. Umar Elfarouq Ahmed

19. Ƙasim A Baba

20. Prince Musa Aliyu Ohiaba

SAURAN MEMBOBI

1. Mansurah Isah

2. Tijjani Asase

3. Nura MC Khan

4. Hadiza Maina

5. Hafsat Suleiman

6. Aisha B. Umar

7. Hadiza Maikano

8. Salma Isma’il

9. Maryam Suleiman CTV

10. Bilkisu Umar

Loading

Tags: Adamu Bello AbilityKadunaKAFIGANƙaddamarwaƙungiyaTaro
Previous Post

Halin da ‘yan fim ke ciki: Kannywood tana neman taimakon gaggawa – AFMAN 

Next Post

An rufe rajistar taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya, an samu mutum 178

Related Posts

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim
Labarai

Rasuwar dattijon Kannywood, Nura Shareef, ta girgiza ‘yan fim

February 22, 2026
Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza
Labarai

Daraktar fim ta ƙi karɓar awad saboda kisan gillar da Isra’ila take yi a Gaza

February 21, 2026
Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai
Labarai

Fitaccen furodusa Kunle Afolayan ya yi haɗin gwiwa da Jamhuriyar Benin kan shirya finafinai

February 19, 2026
An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa
Labarai

An naɗa Farfesa Tengya matsayin sabon shugaban Cibiyar Koyon Finafinai ta Ƙasa

February 15, 2026
Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6
Labarai

Alƙali ya ci Samha Inuwa tara ko ta je kurkuku wata 6

February 13, 2026
Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira
Labarai

Hukumar EFCC ta kama jarumar Kannywood, Samha Inuwa, saboda goge majina da takardun naira

February 3, 2026
Next Post
An rufe rajistar taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya, an samu mutum 178

An rufe rajistar taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya, an samu mutum 178

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!