• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙi a Kannywood, Ahmad Yariman Tiga zai angwance a ranar Juma’a 

by ABBA MUHAMMAD
November 27, 2025
in Ranar Murna
0
Mawaƙi a Kannywood, Ahmad Yariman Tiga zai angwance a ranar Juma’a 

Ahmad Usman Adamu (Yariman Tiga)

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH ya yi, lokaci. Mawaƙi a Kannywood, Ahmad Usman Adamu, wanda aka fi sani da Ahmad Yariman Tiga, zai yi aure.

Za a ɗaura auren sa da sahibar sa, Maryam Bashir (Fulanin Yarima), a gobe Juma’a da misalin ƙarfe 1:00 na rana a Masallacin Muhammad Naseer da ke Kabala Road, Sabon Garin Tudun Wada, Kaduna.

Akwai walima da zarar an ɗaura auren.

Angon ya ce duk wanda bai samu damar halarta ba, ya yi masu addu’a.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa Ahmad Yariman Tiga yana ɗaya daga cikin yaran shahararren mawaƙi Aminu Ladan Abubakar (ALA). Sai dai shi yana zaune ne a Kaduna.

Loading

Tags: Ahmad Yariman TigadaurinaureKaduna
Previous Post

Gwamnatin Tarayya da Sarkin Musulmi sun amince wa Rahma Abdulmajid ta shirya fim kan Nana Asma’u ‘yar Shehu Ɗanfodiyo

Next Post

Ɗimbin jama’a tare da Gwamnan Kano suka halarci jana’iza da zaman makokin Hajiya Zainab Naniya, mahaifiyar jarumi Isah A. Isah

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Ɗimbin jama’a tare da Gwamnan Kano suka halarci jana’iza da zaman makokin Hajiya Zainab Naniya, mahaifiyar jarumi Isah A. Isah

Ɗimbin jama'a tare da Gwamnan Kano suka halarci jana'iza da zaman makokin Hajiya Zainab Naniya, mahaifiyar jarumi Isah A. Isah

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!