• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙi Babangida Afto ya samu tagwaye 

by ABBA MUHAMMAD
November 8, 2025
in Ranar Murna
0
Mawaƙi Babangida Afto ya samu tagwaye 

Alhassan Abdulazeez (Babangida Afto) da tagwayen da aka haifa masa

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALLAH cikin ikon sa ya azurta mawaƙi kuma editan waƙoƙi Alhassan Abdulazeez (Babangida Afto) da ‘ya’ya mata ‘yan biyu, a shekaranjiya Alhamis, 6 ga Nuwamba, 2025.

Babangida da kan sa ya ba da sanarwar wannan ƙaruwar ta WhatsApp, inda ya ce, “Assalamu alaikum. ‘Yan’uwa da abokan arziki ina mai farin cikin sanar da ku cewa mai ɗaki na ta haifa mani tagwaye, duk mata.

“Muna buƙatar addu’ar ku, da fatan Allah ya ba mu ikon kula da su bisa koyarwar addinin Musulunci.”

Maiɗakin tasa, Malam Khadija Shu’aibu, ta haihu ne da misalin ƙarfe 2:55 na rana a asibitin gwamnati da ke Titin Kagoro, Kaduna.

An raɗa wa jariran suna Hassana da Hussaini.

A halin yanzu dai ‘ya’yan Babangida huɗu, dukkan su mata.

Mujallar Fim ta ruwaito cewa Babangida yaron fitaccen mawaƙi marigayi El-Mu’az Birniwa ne. Shi ke kula da ɓangaren situdiyo a kamfanin sa.

Allah ya raya su, ya kuma albarkaci rayuwar su.

Babangida Afto tare da ubangidan sa, marigayi El-Mu’az Birniwa (a dama)

Loading

Tags: Babangida Aftohaihuwatagwaye
Previous Post

KILAF 2025: An kalli finafinan Afrika a rana ta biyu

Next Post

Ana ci gaba da zaman makokin Gwaggo Hasiya, mahaifiyar darakta Hafizu Bello

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Ana ci gaba da zaman makokin Gwaggo Hasiya, mahaifiyar darakta Hafizu Bello

Ana ci gaba da zaman makokin Gwaggo Hasiya, mahaifiyar darakta Hafizu Bello

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!