• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, October 11, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Faɗar sunan Nazifi Asnanic cikin ‘yan tarzoma ya tada hankalin mawaƙin Kannywood

by DAGA MUKHTAR YAKUBU
March 2, 2023
in Labarai
0
Nazifi Asnanic

Nazifi Asnanic

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MAWAƘI Nazifi Asnanic ya shiga tsaka mai wuya sakamakon jin sunan sa da aka yi a cikin waɗanda ake tuhuma da tarzomar siyasa a garin Tudun Wada da ke Jihar Kano a ranar Laraba da ta gabata.  

A rikicin, an ba da labarin an kai hari a ofishin jam’iyyar NNPP a garin har aka ƙone mutum sama 10 har lahira, kuma ‘yan sanda sun ba da tabbacin kama wanda ake zargi da jagorancin kai harin, wato ɗan Majalisar Wakilai Alhassan Ado Doguwa, tare da ‘yan bangar siyasar sa, kuma an gurfanar da su a gaban kotu a ranar Laraba.

A cikin waɗanda ake tuhuma ɗin an samu wani mai suna Nazifi Asnanic a lokacin karanto tuhumar da ake yi masu. Jin wannan sunan ya jefa mawaƙi Asnanic

cikin jimami.

Tun daga lokacin da labarin zaman kotun ya bazu a gari mutane su ke ta tambayar me ya kai Nazifi Asnanic cikin ‘yan bangar siyasa a matsayin sa na mawaƙi?

Sai a wata tattaunawa da mujallar Fim im ta yi da shi ta waya, mawaƙin ya ce: “Faruwar lamarin da kuma yadda labarin ya yaɗu ya tayar mana da hankali da ni da iyalai na. Saboda mutane su na ta kira na tare da tambayar duk wani na kusa da ni a kan yadda suna na ya fito a cikin su.”

Asnanic ya ce: “Mutane su kwantar da hankalin su, ba ni Nazifi Asnanic da su ka sani ba ne. Sunan mu ne ya zo ɗaya, amma dai ba ni da wata alaƙa da waɗancan mutane da aka gurfanar a kotu bisa zargin abin da ya faru na ƙone mutane a garin Tudun Wada.”

Loading

Tags: Alhassan Ado DoguwakotumawaƙiNazifi AsnanicsiyasaZaɓen 2023
Previous Post

Kotu ta umarci a maida su Murja Kunya kurkuku

Next Post

Kotu ta yanke wa Murja Kunya hukuncin sharar asibiti na tsawon mako uku

Related Posts

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta karɓi uzirin Tijjani Gandu

October 6, 2026
Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola
Labarai

Tinubu da Remi sun halarci bikin fara nuna fim kan gwagwarmayar Abiola

October 1, 2026
Cewar Ability: Ba mu kafa KAFIGAN don sharholiya a Kannywood ba
Labarai

Za a ƙaddamar da reshen Kaduna na KAFIGAN ranar Asabar

October 1, 2026
Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu
Siyasa

Zaɓen 2027: Shettima ya nemi goyon bayan ‘yan fim da mawaƙan Arewa wajen sake zaɓen Tinubu

September 30, 2026
Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa
Siyasa

Ina roƙon Rarara ya saka ni cikin ‘Triple R’ domin in samu na abinci – Baba Duduwa

September 30, 2026
Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa
Siyasa

Guguwar zaɓen 2027: Sanata Barau Jibrin ya kori jaruma Rasheeda Maisa’a daga tafiyar sa

September 29, 2026
Next Post
Murja Ibrahim Kunya

Kotu ta yanke wa Murja Kunya hukuncin sharar asibiti na tsawon mako uku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!