• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Sunday, June 15, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Fitattun manyan jaruman 2020

by DAGA ABBA MUHAMMAD
December 31, 2020
in Labarai
1
Fitattun manyan jaruman 2020
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

HARKAR fim ta na da wani abu: ta na ɗauka ta na ajewa. Da ma haka rayuwar duniya ta ke; in kai ne yau, gobe wanin ka ne.


Don haka, a masana’antar finafinan Hausa ta Kannywood akwai jaruman da ke tashe a wata shekarar, a wata shekarar kuma sai ka ji shiru, ba su ba labarin su.


Akwai kuma waɗanda Allah ya tarfa wa garin su nono, ta yadda duk wani juyi da za a yi za ka same su a fagen, duniya ba ta wancakakar da su ba.


Hakan ya faru a Kannywood a cikin wannan shekara mai ƙarewa ta 2020. Mujallar Fim ta duba shin waɗanne jarumai ne tauraron su ya haska a shekarar?


Ga sunayen su maza da mata, tsofaffi da sababbi:

MAZA:-

Ali Nuhu

Adam A. Zango

Sadiq Sani Sadiq

Ado Ahmad Gidan Dabino

Sani Mu’azu

Falalu Ɗorayi

Mustapha Naburaska

Nura Ɗandolo

Ado Gwanja

Umar M. Shareef

Abdul M. Shareef

Shamsu Ɗan’iya

Nuhu Abdullahi

Ibrahim Bala

Nasiru Horo Ɗanmama

Rabi’u Rikadawa

Sulaiman Bosho

Rabi’u Ibrahim (Daushe)

Tijjani Asase

Bashir Nayaya

Aminu Mirror

Musa Maisana’a

Yusuf Sasen

Yusuf Lazio

MATA:-

Nafisa Abdullahi

Rahama Sadau

Teema Yola

Ruƙayya Dawayya

Maryam Yahya

Bilkisu Shema

Bilkisu Abdullahi

Hafsat Idris

Hauwa Ayawa

Hadiza Kabara

Hannatu Bashir

Sabira Mukhtar

Rahama MK

Surayya Aminu

Ummi Ibro

Sajida Hussain Abubakar

Aysha Humaira

Amal Umar

Khadija Kyari

Asiya Abdullahi Chairlady

Hadizan Saima

Maryam Wazeeri

Ali Nuhu, Adam A. Zango, Sadiq Sani Sadiq, Ado Ahmad Gidan Dabino, Sani Mu'azu, Falalu Ɗorayi
Rahama Sadau, Nafisat Abdullahi, Hadizan Saima, Ruƙayya Dawayya, Hauwa Ayawa, Maryam Wazeery

Loading

Tags: Adam A. ZangoAdo Ahmad Gidan DabinoAli NuhuFalalu DorayiHadizan Saimahausa actorsHauwa AyawaKannywoodMaryam Wazeerynafisat abdullahiRahama SadauRukayya DawayyaSadiq Sani SadiqSani Mu'azu
Previous Post

Adamu Nagudu: Soshiyal midiya ta kashe kasuwancin waƙoƙin Hausa

Next Post

Muhimman al’amuran da su ka faru a Kannywood cikin 2020

Related Posts

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko
Labarai

Wani maigida na ya ce wahalar banza nake yi a kan Yerima Shettima, inji Hussaini Danko

June 13, 2025
Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika
Labarai

Jarumin Kannywood, Abdul M. Shareef zai auri jaruma Maryam Malika

June 12, 2025
Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah
Labarai

Hukumar Tace Finafinai ta Kano ta yaba wa ɗakunan taruka bisa bin doka da oda lokacin bukukuwan Sallah

June 12, 2025
Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna
Labarai

Rahama Sadau ta raba barka da Sallah ga ‘yan fim na Kaduna

June 11, 2025
‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake
Labarai

‘Aure tsakanin jaruman Kannywood, Mansurah da Momoh’: Yadda lamarin yake

June 11, 2025
An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN
Labarai

An naɗa Shehu Hassan Kano shugaban riƙo na MOPPAN

June 3, 2025
Next Post
Muhimman al’amuran da su ka faru a Kannywood cikin 2020

Muhimman al'amuran da su ka faru a Kannywood cikin 2020

Comments 1

  1. Mohammed umar says:
    3 years ago

    Comment: iam comrd Abba m umar from maiduguri me is my fans sarki ali nuhu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!