• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Furodusa a Kannywood, Prince Buhari KT ya zama angon Ummulkhairi

by DAGA ABBA MUHAMMAD
March 27, 2022
in Ranar Murna
0
Amarya Ummulkhair tare da ango Buhari Hussain

Amarya Ummulkhair tare da ango Buhari Hussain

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A JIYA Asabar, 26 ga Maris, 2022 aka ɗaura auren fitaccen furodusan nan na Katsina, Buhari Hussain, wanda aka fi sani da Prince Buhari KT.

An ɗaura auren Buhari da kyakkyawar sahibar sa Ummulkhair Abubakar da misalin ƙarfe 11:00 na safe a ƙofar gidan mahaifin amaryar da ke Titin Idi Maska, kusa da gidan Dakta Mamman Shata, a Funtuwa, Jihar Katsina, a kan sadaki

N100,000.

Ango da abokan sa bayan ɗaurin auren

Jama’a da dama da su ka haɗa da manyan mutane, jami’an gwamnati, ‘yan kasuwa da ‘yan Kannywood sun halarci ɗaurin auren.

Allah ya bada zaman lafiya, amin.

Jarumi Khaleed Gamagira tare da ango Buhari da Ummulkhairi bayan ɗaurin aure
Mahaifin amarya Alhaji Abubakar da ango Buhari
Ango da abokan sa tare da mahaifin amarya
Khaleed, ango da amarya tare da ‘yan’uwan amarya

Loading

Tags: amaryaangoaureBuhari HussainFuntuwaKhaleed GamagiraMamman ShataPrince Buhari KTUmmulkhairi Abubakar
Previous Post

Dinar auren mawaƙi Albashir Hamza Yareema da Sadiya ta burge jama’a

Next Post

Yadda jarumin Amurka Will Smith ya tsinke jarumi Chris Rock da mari a bikin karramawar finafinai ta Oscars

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Jarumi Will Smith ya ɗauke Chris Rock da mari

Yadda jarumin Amurka Will Smith ya tsinke jarumi Chris Rock da mari a bikin karramawar finafinai ta Oscars

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!