• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumar Kannywood kuma mawaƙiya Hauwa Rafin Guza za ta yi aure ranar Asabar

by DAGA ABBA MUHAMMAD
January 25, 2022
in Ranar Murna
0
Hauwa'u Abubakar da Lawal Habeeb

Hauwa'u Abubakar da Lawal Habeeb

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MATASHIYAR jaruma kuma mawaƙiya Hauwa’u Abubakar (Fulani), wadda aka fi sani da Hauwa Rafin Guza, ita ma ta shiga sahun ‘yan fim waɗanda su ka shigo shekarar 2022 da ƙafar dama, domin kuwa za ta yi aure a ranar Asabar mai zuwa, 29 ga wannan watan na Janairu, 2022.

Za a ɗaura auren ta da sahibin ta, Muhammad Lawal Habeeb (Bala), da misalin ƙarfe 2:00 na rana a gida mai lamba, K12, Titin Fulani da ke unguwar Rafin Guza, Kawo, Kaduna. 

Amarya da ango, Fulani da Bala
Ranar Asabar mai zuwa za su angwance

Ubangidan ta, darakta Abdullahi Abu Uku, ya shaida wa mujallar Fim cewa tun a shekarar da ta gabata ta sanar da shi cewa ta bar industiri saboda za ta yi aure.

Sai dai ba kowa ya san da maganar auren Hauwa Rafin Guza ba sai a yau 25 ga Janairu da su ka fitar da katin auren da kuma hotunan kafin aure, wanda ubangidan nata ya jagoranci tura katin da kuma hotunan.

Bala da Fulani na yi wa juna kallon ƙuda
Tun a cikin 2021 Hauwa Rafin Guza ta yi bankwana da industiri

Abdullahi Abu Uku ya tura katin a soshiyal midiya, inda ya ce bai ɗauke wa kowa halartar ɗaurin auren ba.

Wasu daga cikin finafinan da Hauwa ta fito a cikin su sun haɗa da ‘Autar Mama’, ‘Sauyin Ƙaddara’, ‘Ƙiriniya’, ‘Shalele’, ‘Mata Tara’ da sauran su.

Lawal da Hauwa’u

A ɓangaren waƙa kuma, akwai ‘Soyayya Ruwan Zuma’, ‘Tsuntsun Soyayya’, ‘Autar Mama’ da sauran su.

Allah ya bada zaman lafiya.

Loading

Tags: aurehausa filmsHauwa Rafin GuzaHauwa'u AbubakarKadunakannywood actressLawal HabeebMawaƙan Hausa
Previous Post

Za mu tsarkake Kannywood, inji sabon shugaban ƙungiyar furodusoshin Arewa Sani Sule Katsina

Next Post

Cewar jarumin barkwanci Bawan Mata: Duk girman namiji, mace ce ta haife shi

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Lawal Ibrahim Gungun (Bawan Mata)

Cewar jarumin barkwanci Bawan Mata: Duk girman namiji, mace ce ta haife shi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!