• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, August 26, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood Kabiru Adebo ya yi wa ‘yar sa auren zumunci

by DAGA ABBA MUHAMMAD
December 15, 2020
in Ranar Murna
0
Daga hagu Mahaifin amarya, Kabiru Adebo, Ali Nuhu da Usman Mu'azu a wurin ɗaurin auren

Daga hagu Mahaifin amarya, Kabiru Adebo, Ali Nuhu da Usman Mu'azu a wurin ɗaurin auren

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A YAU Lahadi, 13 ga Disamba, 2020 jarumin Kannywood Kabiru Ibrahim (Adebo) ya aurar da ɗiyar sa mai suna Hafsat.

An ɗaura auren Hafsat Ibrahim (Adebo) da sahibin ta, Ishaq Shehu Muhammad, da misalin ƙarfe 11:00 na safe a masallacin Malam Naziru da ke Tukuntawa, Kano, a kan sadaki N100,000.

Wannan aure na gida ne, domin angon ɗan yayar mahaifin amarya ne, kuma a hannun Adebon ya tashi, don shi ne ya riƙa shi.

Usman Mu'azu da Naziru Ɗanhajiya a wurin ɗaurin auren
Usman Mu’azu da Naziru Ɗanhajiya a wurin ɗaurin auren

Usman Mu’azu da Naziru Ɗanhajiya a wurin ɗaurin auren

Ɗaurin auren ya samu halartar ‘yan fim da dama, waɗanda su ka haɗa da Ali Nuhu, Dauda Abdullahi Kahutu (Rarara), Hafizu Bello, Adam M. Adam, Naziru Ɗanhajiya, Usman Mu’azu, Jadda Garko, Auwal Ɗanja, Ibrahim Sharukhan da sauran su.

Allah ya sa alheri, amin.

Dauda Rarara da mahaifin amarya
Dauda Rarara da mahaifin amarya

Loading

Tags: Kabiru IbrahimKannywood
Previous Post

Amarya Sa’a Vocal: Aure ba zai hana ni rubutu ba

Next Post

Wanda ya yi ƙarar Rahama Sadau ya dirar wa Nafisa Abdullahi

Related Posts

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira
Ranar Murna

Uwargida na ce ta biya sadakin aure na da amarya ta – darakta Aminu Saira

August 2, 2026
Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a
Ranar Murna

Bikin auren darakta Aminu Saira a Azare ya ja hankalin jama’a

July 31, 2026
An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5
Ranar Murna

An taya Aisar, jikar marubuciya Sadiya Garba Yakasai, murnar cika shekaru 5

July 15, 2026
Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu
Ranar Murna

Jarumin Kannywood Tijjani Faraga ya aurar da ‘yar sa ta biyu

July 12, 2026
Next Post
Nafisat Abdullahi a wajen dalar da ke Giza, Alƙahira

Wanda ya yi ƙarar Rahama Sadau ya dirar wa Nafisa Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!