• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, August 25, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Jarumin Kannywood, Yusuf Barau, ya rasu ya na da shekara 61

by DAGA ABBA MUHAMMAD
September 15, 2021
in Labarai
0
Marigayi Alhaji Yusuf Barau

Marigayi Alhaji Yusuf Barau

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

INNA lillahi wa inna ilaihir raji’un! Allah ya yi wa fitaccen jarumi kuma marubucin labaran finafinai, Alhaji Yusuf Barau rasuwa.

Yusuf Barau, wanda tsohon ma’aikaci ne a Hukumar Wasanni, Al’adu da Yawon Shaƙatawa ta Jihar Kaduna, ya rasu a yau a asibitin Isolation Centre da ke Down Quarters, Kakuri, Kaduna.

Marigayin ya rasu ya na da kimanin shekara 61 a duniya.

Haka kuma ya rasu ya bar ‘ya’ya takwas da mata ɗaya.

Yusuf Barau ne ya kai kan shi asibiti da kan shi, inji aminin sa

Aminin sa, fitaccen ɗan wasan ban Malam Musa Mohammed Abdullahi, ya shaida wa mujallar Fim cewa shi marigayin da kan sa ne ya kai kan sa asibitin.

Za a yi jana’izar sa bayan sallar Isha’i a gidan su da ke garin su, Zariya, inda wan sa ya ce a kai gawar a rufe shi a can.

Haƙiƙa rasuwar Alhaji Yusuf Barau ta kaɗa hankalin ‘yan Kannywood, musamman abokan aikin sa, wato waɗanda su ka yi aiki da shi a industiri ko a Hukumar Wasanni, Al’adu da Yawon Shaƙatawa. Duk jikin jama’a ya yi sanyi. Kowa ya na ta yi masa addu’ar samun rahama.

Allah ya jiƙan sa da rahama. Ya kuma albarkaci dukkan abin da ya bari, amin.

Copyright © Fim Magazine. All rights reserved.
www.fimmagazine.com

Loading

Tags: hausa filmsKannywoodMusa Mohammed AbdullahiMutuwa a KannywoodYusuf Barau
Previous Post

Abin da kundin waƙoƙin ‘Lokaci’ zai zo da shi – Adamu Nagudu

Next Post

Cikin alhini, ‘yan fim na Kaduna sun tuna rayuwa da marigayi Yusuf Barau

Related Posts

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe
Labarai

Mutuwar aure na ƙaddara ce – Jaruma Khadija Yobe

August 23, 2026
Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi
Labarai

Aina’u Ade ta raba wa tsofaffin jaruman Kannywood tallafin kuɗi

August 23, 2026
Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti
Labarai

Ƙungiyar ‘Triple R Kannywood’ ta ziyarci jarumi Tanimu Akawu a asibiti

August 23, 2026
Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000
Labarai

Ƙungiyar Triple R ta ba jarumin Kannywood Mustapha Musty tallafin N500,000

August 18, 2026
Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye
Labarai

Yadda na gamu da ibtila’in karaya a ƙafa – Jarumi Ɗan’azumi Kamaye

August 14, 2026
Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba
Labarai

Tozali TV zai yi bikin Henna Ball da karrama masu ƙwazo da tallafa wa waɗanda suka tsira daga hare-hare a ranar 31 ga Oktoba

August 8, 2026
Next Post
Marigayi Alhaji Yusuf Barau

Cikin alhini, 'yan fim na Kaduna sun tuna rayuwa da marigayi Yusuf Barau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!