• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, October 13, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Mawaƙi Umar Ɗan-Hausa da Fatima Bashir sun angwance

by DAGA ABBA MUHAMMAD
January 31, 2021
in Ranar Murna
0
Mawaƙi Umar Ɗan-Hausa da Fatima Bashir sun angwance
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

ALHAMDU LILLAHI! Allah ya yi, shi ma fitaccen mawaƙin nan mazaunin Kaduna, Umar Musa, wanda aka fi sani da Umar Ɗan-Hausa, ya yi bankwana da kwanan situdiyo.


A ranar Asabar, 30 ga Janairu, 2021 aka ɗaura masa aure da sahibar sa Fatima Bashir. 


An ɗaura auren da misalin ƙarfe 1:00 na rana, bayan sallar azahar a masallacin Juma’a na Ɗanfodiyo da ke Unguwar Sanusi, Kaduna, a bisa sadaki N50,000.

Daga hagu: Malam Yahaya Makaho, El-Mu’az Birniwa da ango Umar Ɗan-Hausa a wurin ɗaurin auren Umar


Wasu daga cikin waɗanda su ka halarci ɗaurin auren sun haɗa da Kwamishinan ‘Yansanda na Jihar Kaduna, Alhaji Umar Musa Muri, da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Dakta Muktar Ramalan Yero, da Dakta Hakeem Baba Ahmed, Alhaji Tukur Abdulƙadir, Honarabul Kabiru Classic, Aminu Ladan Abubakar (ALA), Malam Yahaya Makaho, El-Mu’az Birniwa, Sagir Baban Kausar, Jibril Jalatu, da sauran su.

Bayan ɗaurin auren, an yi walima a harabar ofishin Malam Yahaya Makaho da ke Titin Constitution. Sai dai a wurin walimar, tilawar karatun Alƙur’ani mawaƙa su ka yi, ɗaya bayan ɗaya.


Allah ya ba Umar Ɗan-Hausa da amarya Fatima zaman lafiya da zuri’a ɗayyiba, amin.

Umar Ɗan-Hausa da amaryar sa Fatima Bashir
Umar Ɗan-Hausa (na 2 daga dama) tare da ‘yan’uwan sa bayan ɗaurin auren
Tags: Aminu AlaEl-Muaz BirniwaFatima BashirHakeem Baba AhmedJibril JalatuKabiru ClassicKannywoodMalam Yahaya MakahoRamalan YeroSagir Baban KausarUmar Ɗan-HausaUmar Musa Muri
Previous Post

Ban makance ba, inji Shehu Hassan Kano

Next Post

Yadda Abba Sadau, yayan Rahama Sadau, ya angwance

Related Posts

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara
Ranar Murna

Bikin auren Ibrahim Nuhu Gudaji da Zainab Adamu (Najlah): Marubuta sun yi wa Hadiza Nuhu Gudaji da Lubabatu Ya’u kara

October 10, 2026
Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa
Ranar Murna

Furodusan ‘Wata Shida’, Hayatuddeen Yakubu ya sake aure wata 7 bayan rasuwar matar sa

September 28, 2026
An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff
Ranar Murna

An ɗaura auren Faɗima ‘yar furodusan Kannywood marigayi Nura Shariff

September 7, 2026
Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya
Ranar Murna

Farha, ‘yar tsohuwar jaruma Halima Atete, ta cika shekara ɗaya

September 5, 2026
Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji
Ranar Murna

Mawaƙi Abdool-Gaya ya samu ƙaruwar ɗa namiji

August 24, 2026
An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki
Ranar Murna

An ɗaura auren mawaƙi Kawu Ɗan Sarki

August 23, 2026
Next Post
Yadda Abba Sadau, yayan Rahama Sadau, ya angwance

Yadda Abba Sadau, yayan Rahama Sadau, ya angwance

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!