• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, July 23, 2025
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

MOPPAN ta sulhunta matan Kannywood da Naziru Ahmad

by DAGA ALI KANO
February 14, 2022
in Labarai
0
Naziru M. Ahmad (a dama) a wajen taron a daren yau

Naziru M. Ahmad (a dama) a wajen taron a daren yau

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

A DAREN yau Haɗaɗɗiyar Ƙungiyar Masu Shirya Finafinai ta Nijeriya (MOPPAN) ta yi taron sulhu tsakanin Ƙungiyar Matan Kannywood (K-WAN) da fitaccen mawaƙin Kannywood kuma jarumi, Naziru M. Ahmad.

Shugaban MOPPAN na ƙasa, Dakta Ahmad Sarari, shi ne ya kira taron a Kano don sulhunta ɓangarorin biyu a kan rikicin da ya ɓarke a tsakanin su.

Naziru Sarkin Waƙa ya yi iƙirarin cewa a Kannywood ba a sanya mace a fim sai ta bada kan ta.

K-WAN ta ba shi wa’adin kwana uku daga yau ya janye wannan kalamin nasa ko kuma ta maka shi a kotun shari’ar Musulunci a kan tuhumar ɓata suna.

Shugabar K-WAN, Hauwa A. Bello (a tsakiya) a wajen taron

Mujallar Fim ta fahimci cewa MOPPAN ta yi sauri ta kira taron ne kafin lamarin ya ƙara ƙazancewa.

Shugabar K-WAN, Hauwa A. Bello, da shugaban Ƙungiyar Furodusoshi ta Arewa (AFMAN), Sani Sule Katsina, na daga cikin mahalarta taron.

Shi ma Naziru Sarkin Waƙa ya halarta.

Za mu kawo maku cikakken bayanin zaman nan gaba kaɗan.

Daga dama: Hadiza Mohammed da Salisu Mohammed (Officer) a taron
Mahalarta taron a harabar gidan talbijin na ‘Kannywood TV’ da ke Kano jim kaɗan bayan an tashi daga taron ɗazu

Loading

Tags: AFMANAhmed Sararihausa filmsHauwa A. BelloK-WANKannywoodkazafiLadin Cima Tambayamatan KannywoodMOPPANNaziru M. Ahmad Sarkin WakaSani Sule Katsina
Previous Post

Furucin ƙazafi: Matan Kannywood za su maka Naziru Ahmad a kotu

Next Post

Umarnin shugaban Kannywood ga masu ɓarin wuta kan hayaniyar da Tambaya ta haifar: Ku dakata haka

Related Posts

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa
Labarai

Allah ya yi wa mahaifiyar darakta Salisu Mu’azu rasuwa

July 17, 2025
Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano
Labarai

Hukumar Shari’a da Hukumar Tace Finafinai za su haɗa gwiwa don tsaftace tarbiyya a Kano

July 11, 2025
Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 
Labarai

Jarumin Kannywood, Baba Ƙarami ya yi magana kan ganin sa da aka yi kan keken guragu 

July 10, 2025
Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a
Labarai

Tsohuwar jarumar Kannywood, Halisa tana neman addu’a

July 9, 2025
Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu
Labarai

Mawaƙin Manzon Allah, Abdullahi Ɗan Gano ya rasu

July 7, 2025
MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 
Labarai

MOPPAN ta yi wa al’ummar Kano ta’aziyyar Aminu Ɗantata 

June 29, 2025
Next Post
Dakta Ahmad Sarari

Umarnin shugaban Kannywood ga masu ɓarin wuta kan hayaniyar da Tambaya ta haifar: Ku dakata haka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!