• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Wednesday, May 6, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tijjani Muhammad Musa ya zama shugaban marubutan Kano

by DAGA IRO MAMMAN
May 30, 2021
in Marubuta
0
Tijjani Muhammad Musa ya zama shugaban marubutan Kano
0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

MEMBOBIN Ƙungiyar Marubuta ta Nijeriya (Association of Nigerian Authors, ANA), reshen Jihar Kano, sun zaɓi Tijjani Muhammad Musa a matsayin sabon shugaban su.

Sun yi hakan ne a wajen babban taron ƙungiyar na shekara-shekara wanda aka yi jiya Asabar, 29 ga Mayu, 2021 a Ɗakin Karatu na Murtala Muhammed da ke Kano.

A taron ne su ka gudanar da zaɓen fidda sababbin shugabannin ƙungiyar. 

A sanarwar da jami’in yaɗa labarai na Hausa na ƙungiyar, watoIbrahim M. Indabawa, ya fitar, an bayyana cewa a taron an kuma zaɓi Mazhun Idris a matsayin sabon Magatakardan ƙungiyar, yayin da Maimuna Idris Beli ta kasance Mataimakiyar Shugaba.

Bugu da ƙari, an zaɓi Ibrahim Muhammad Indabawa a matsayin Jami’in Yaɗa Labarai.

Wani sashe na mahalartan taron

Sababbin shugabannin za su ja ragamar ƙungiyar na tsawon shekara biyu masu zuwa, wato daga 2021 zuwa 2023.

Sanarwar ta ce sabon shugaba Tijjani Muhammad Musa, wanda marubucin waƙoƙi da littattafai cikin harsunan Hausa da Turanci ne, ya taɓa riƙe muƙamin Magatakardan ƙungiyar a baya.

ANA ta na da rassa a kowace jiha a ƙasar nan, kuma ta na wakiltar dukkan marubuta da mawallafa littattafai da ke faɗin Nijeriya. 

Sanarwar da Indabawa ya bayar ta ce wakilan ANA daga uwar ƙungiyar ta ƙasa sun halarci taron don shaida yadda zaɓen ya kasance.

Daga dama: sabon shugaba, Tijjani Muhammad Musa da tsohon shugaba Zahraddeen Ibrahim Kallah
Shugabannin ANA Kano
Mata marubuta a taron. Ta 2 daga hagu, sabuwar mataimakiyar shugaba ce, Hajiya Maimuna Sani Idris Beli

Loading

Tags: ANAANA KanoAssociation of Nigerian AuthorsMaimuna Idris BeliMurtala Muhammed LibraryTijjani Muhammad Musa
Previous Post

Matan Kannywood sun yunƙuro domin mallakar gidaje ta hanyar bankin Mortgage

Next Post

Gwamna Ganduje ya ba darakta Ishaq muƙami

Related Posts

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro
Marubuta

Taron Ranar Marubuta Hausa ta Duniya: Sanarwar Bayan Taro

January 10, 2026
Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama
Marubuta

Taron Ranar Marubutan Hausa ta Duniya ya gabato, shirye-shirye sun kankama

December 25, 2025
‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa
Marubuta

‎Sanata Shehu Sani ya ba gwarazan gasar Hikayata kyautar miliyan ɗaya a taron liyafa

December 25, 2025
Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo
Marubuta

Ban san farin ciki yana hana barci ba sai da aka ce ni ce ta ɗaya a gasar Hikayata – Fadila Lamiɗo

December 24, 2025
Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu
Marubuta

Buri na shi ne saƙonnin da suke cikin rubutu na su zama masu tasiri ga al’umma – Hauwa Shehu

December 19, 2025
Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata
Marubuta

Gidauniya ta ƙaddamar da littattafai biyu domin inganta rayuwar mata

December 8, 2025
Next Post
Gwamna Ganduje ya ba darakta Ishaq muƙami

Gwamna Ganduje ya ba darakta Ishaq muƙami

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!