• Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
Tuesday, May 5, 2026
  • Login
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai da Rahotanni
    • Labarai
    • Rahotonni
    • Tattaunawa
  • Sharhi da Tsokaci
    • Sharhin Fim
    • Tsokaci
  • Masu Haskawa
    • Taurarin Fim
    • Marubuta
    • Mawaƙa
  • Addini da Rayuwa
    • Rayuwa
    • Iyalai
    • Al’adu
    • Addini
  • Ranar Murna
No Result
View All Result
Kannywood - News, reviews and more  › hausa
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

Tsohuwar jarumar Kannywood, Zakiyya Ibrahim ta yi auren ba-zata

Zan tare ranar Asabar mai zuwa, inji amarya

by MUKHTAR YAKUBU
July 18, 2024
in Ranar Murna
0
Tsohuwar jarumar Kannywood, Zakiyya Ibrahim ta yi auren ba-zata

Hajiya Zakiyya Ibrahim Abdullahi

0
SHARES
0
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsappShare on Telegram

TSOHUWAR jarumar Kannywood, Hajiya Zakiyya Ibrahim Abdullahi, ta bi sahun wasu jarumai mata ta yi auren ba-zata.

An ɗaura mata aure da sahibin ta, Abubakar Mika’il, da misalin ƙarfe 1 na ranar Juma’a da ta gabata, 12 ga Yuli, 2024 a Masallacin Juma’a da ke unguwar Chiranchi a cikin birnin Kano.

Sai dai jama’a da dama ba su san da wannan auren ba har sai bayan an ɗaura.

Amarsu ta ango, Zakiyya Ibrahim

Amarya Zakiyya ta tabbatar wa da mujallar Fim cewa an ɗaura mata aure, inda ta ce, “Gaskiya ne an ɗaura aure na ranar Juma’ar da ta gabata, Kuma ina shirin tarewa a ranar Asabar idan Allah ya kai mu.

“Alhamdu lillahi, ina godiya da Allah ya nuna mini wannan rana. Kuma ina fatan Allah ya ba mu zaman lafiya ni da miji na, ya kawar da dukkan fitina a tsakanin mu.”

To, mu ma mun ce amin.

Jaruman Kannywood mata da su ka yi irin wannan auren na ba-zata a cikin ‘yan watannin nan sun haɗa da Hajiya Rashida Adamu Abdullahi Maisa’a (a cikin 2023), sai Hajiya Fati KK, Hajiya Mansurah Isah da kuma Hajiya Sadiya Gyale (a cikin 2024).

Loading

Tags: amaryaaureHajiya Zakiyya Ibrahim Abdullahi
Previous Post

Zargin zamba a Kannywood: Jaruma A’ishatu Mahuta ta fara biyan Adamu Ability kuɗin da yake bin ta

Next Post

Jami’an DSS sun bindige wanda ya sace mahaifiyar Rarara tare da ƙwato N26.5m

Related Posts

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi
Ranar Murna

Marubuci kuma furodusa Zubairu Musa Balannaji zai yi aure a ranar Lahadi

December 26, 2025
Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 
Ranar Murna

Darakta Aminu Saira ya yi walimar buɗe gidan da babu mai irin shi a Kannywood 

December 20, 2025
Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa
Ranar Murna

Sarkin Daura ya naɗa Rarara Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa

December 14, 2025
Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar
Ranar Murna

Darakta a Kannywood, Balarabe Murtala Baharu zai yi bikin auren da ɗan sa ranar Asabar

December 3, 2025
Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam
Ranar Murna

Shekaru 10 da aure: Ba wanda ya taɓa jin kan mu tsakani na da mata ta – Adam M. Adam

December 3, 2025
Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum
Ranar Murna

Aure: Ahmad Yariman Tiga ya zama cikakken mutum

November 28, 2025
Next Post
Kidinafas sun sako mahaifiyar Rarara bayan mako uku da sace ta

Jami'an DSS sun bindige wanda ya sace mahaifiyar Rarara tare da ƙwato N26.5m

  • Home
  • Game Da Mu
  • Privacy Policy
  • Contact Us

© 2024 Mujallar Fim

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labari
  • Addini
  • Al’adu
  • Iyali
  • Marubuta
  • Mawaƙa
  • Nijeriya
  • Ranar Murna
  • Rayuwa
  • Sharhin Fim
  • Tattaunawa
  • Taurari
  • Tsokaci

© 2024 Mujallar Fim

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!